NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai
Hukumar Alhazai ta Kasar Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa za a fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida daga ranar 3 ga watan Yuni, tare da yin kira ga alhazai da su bi ka’idojin tafiye-tafiye domin kauce wa jinkiri. Shugaban Sashen Ayyukan Jiragen Sama na hukumar, Alhaji Habib Bello, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da…
Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Fara Shirye-shiryen Dawowar Alhazai” »

