Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci
Published: July 18, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci
Published: July 18, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanciPublished: July 18, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe a Najeriya ta karɓi bakuncin Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda mai kula da shiyya ta 12 (Zone 12), AIG Vungmoh S. M. Kwaimo, a wata ziyarar aiki da nufin ƙarfafa haɗin gwiwa tare da zaburar da jami’an ‘yan sanda su ƙara himma wajen yaƙi da aikata laifuka da ta’addanci…

Ci Gaba Da Karatu “AIG Kwaimo Ya Kai Ziyarar Aiki Gombe, Ya Buƙaci Ƙara Ƙaimi A Yaƙi Da Ta’addanci” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami
Published: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami
Published: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da KwamiPublished: July 15, 2026 at 6:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta sake jaddada aniyarta na tabbatar da zaman lafiya tsakanin manoma da makiyaya ta hanyar ƙarfafa matakan kare hanyoyin kiwo da kuma dazukan kiwo domin rage rikice-rikicen da ke faruwa tsakanin bangarorin biyu. Wannan na ƙunshe ne cikin ziyarar duba aiki da Ƙaramin Kwamitin Aiwatar da Rahoton…

Ci Gaba Da Karatu “Bayan Rikicin Manoma Da Makiyaya, Kwamitin White Paper Ya Ziyarci Bojude Da Kwami” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Tsaro

Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027
Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027
Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027Published: July 15, 2026 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da sake tsayar da Mataimakin Gwamna, Alhaji Murtala Sule Galadima Garo, a matsayin abokin takararsa domin zaɓen gwamnan jihar na shekarar 2027. Sanarwar ta fito ne cikin wata takarda da Darakta Janar na Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a na Gidan Gwamnatin Kano, Sunusi Bature Dawakin…

Ci Gaba Da Karatu “Kano: Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Amince da Garo A Matsayin Mataimakinsa Na 2027” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye
Published: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye
Published: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin FilayePublished: July 14, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban farko na Hukumar Tsarin Bayanan Ƙasa ta jihar Gombe (Gombe Geographic Information Systems – GOGIS), Dr. Kabiru Usman Hassan, ya bayyana manyan sauye-sauyen da hukumar ta samu cikin shekaru shida da ya jagorance ta, yayin da wa’adin aikinsa ya zo ƙarshe. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar ƙarewar wa’adinsa, Dr. Hassan…

Ci Gaba Da Karatu “Dr. Kabiru Hassan Ya Kammala Wa’adinsa A GOGIS, Ya Yi Bitar Sauye-Sauyen Harkokin Filaye” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18
Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18Published: July 14, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta aiwatar da manyan sauye-sauye a fannin fansho cikin shekaru biyu da suka gabata, inda ta kashe Naira biliyan 758 wajen biyan basussukan haƙƙoƙin fansho da suka taru tun daga shekarar 2007, tare da ƙara kuɗaɗen da masu ritaya ke karɓa a kowane wata. Darakta Janar ta Hukumar Kula…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Ta Warware Basussukan Fansho Na Shekaru 18” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan CentralPublished: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Makarantar Firamare ta Herwagana ta lashe kofin gasar ƙwallon ƙafa ta makarantun firamare da aka shirya domin bikin cika shekaru 100 da kafuwar Makarantar Firamare ta Hassan Central da ke Gombe. An gudanar da wasan ƙarshe na gasar a Filin Wasan Pantami, inda Herwagana ta doke Hassan Central da ci 4–3 ta hanyar bugun fenariti…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Wasanni

Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja
Published: July 14, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja
Published: July 14, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar NejaPublished: July 14, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Zainab Babaji a Jos Najeriya Dakarun rundunar wanzar da zaman lafiya ta Operation ENDURING PEACE’ sun yi nasarar cafke wassu batagari shida da ke safarar makamai da take zargin suna kai wa ‘yan ta’adda ne. Jami’an dake aiki a kauyen Samaru da ke gundumar Zonkwa a karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna, sun…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro Sun Dakile Safarar Makamai Daga Jos Zuwa Jihar Neja” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

CP Chuso Ya Yaba da Matakan Gwamnatin Gombe Wajen Rage Rikicin Makiyaya Da Manoma
Published: July 13, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on CP Chuso Ya Yaba da Matakan Gwamnatin Gombe Wajen Rage Rikicin Makiyaya Da Manoma
Published: July 13, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
CP Chuso Ya Yaba da Matakan Gwamnatin Gombe Wajen Rage Rikicin Makiyaya Da ManomaPublished: July 13, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Gombe, CP Umar Ahmed Chuso, ya ce ci gaba da tattaunawa da kuma daukar matakin gaggawa kan matsalolin da ke tasowa shi ne mafita wajen hana rikice-rikicen makiyaya da manoma a jihar. CP Chuso ya bayyana haka ne yayin taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki kan rikicin makiyaya da manoma…

Ci Gaba Da Karatu “CP Chuso Ya Yaba da Matakan Gwamnatin Gombe Wajen Rage Rikicin Makiyaya Da Manoma” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Shugabannin Kiristocin Arewa Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Ummulkhairi
Published: July 13, 2026 at 7:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kiristocin Arewa Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Ummulkhairi
Published: July 13, 2026 at 7:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kiristocin Arewa Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan UmmulkhairiPublished: July 13, 2026 at 7:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Barista Solomon Dalung, ya jagoranci tawagar limaman Kirista da shugabannin matasan Kirista daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya zuwa ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayiya Malama Ummulkhairi, wata Musulma da ake zargin an kashe ta ta hanyar dukan tsiya daga wasu fusatattun mutane a Maraban Jos, jihar Kaduna. Tawagar ta ƙunshi…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kiristocin Arewa Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Ummulkhairi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Zulum Ya Tallafa Wa Mambobin NYSC Da Naira Miliyan 8.2 A Borno
Published: July 12, 2026 at 2:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zulum Ya Tallafa Wa Mambobin NYSC Da Naira Miliyan 8.2 A Borno
Published: July 12, 2026 at 2:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zulum Ya Tallafa Wa Mambobin NYSC Da Naira Miliyan 8.2 A BornoPublished: July 12, 2026 at 2:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya rabawa mambobin masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) da ke aiki a ƙananan hukumomin Bayo da Hawul tallafin kuɗi da ya kai jimillar naira miliyan 8 da dubu 200 (N8.2m), a wani mataki na ƙarfafa musu gwiwa. A ƙaramar hukumar Bayo, Gwamna Zulum ya bai wa kowane…

Ci Gaba Da Karatu “Zulum Ya Tallafa Wa Mambobin NYSC Da Naira Miliyan 8.2 A Borno” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 11 12 13 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Gabatar Da Sabbin Kudurorin Kare Muhalli Da Gandun Daji A Gombe Afrika
  • Kasar Gabon Ta Nemi Tallafin Asusun Bada Lamuni Na IMF Afrika
  • Shugaban Majalisar Tarayyar Turai Yace Rasha Tana Cin Ribar Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.22.2025 Rediyo
  • Gwamna Bala Kauran Bauchi Ya Koma Jam’iyar APM Afrika
  • Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana Afrika
  • Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.