Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno
Published: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno
Published: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar BornoPublished: March 30, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da rushe Majalisar Zartarwa ta Jihar nan take. A cikin wata sanarwa da Sakataren Gwamnatin jihar, Bukar Tijani, ya sanya wa hannu, an ce an dauki matakin ne domin samar da damar daidaito ga duk wani memba na majalisar da ke son tsayawa takara a zabuka…

Ci Gaba Da Karatu “Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus
Published: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus
Published: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi MurabusPublished: March 30, 2026 at 3:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa domin neman tsayawa takarar gwamna. An bayyana hakan ne a ranar Litinin cikin wata takaitacciyar sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatar harkokin waje, Kimiebi Ebienfa, ya fitar. Ya ce, “An tabbatar da murabus din mai girma Ministan Harkokin Waje.” Rahotanni sun nuna…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Najeriya Yayi Murabus” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 30, 2026 at 3:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Posted on March 30, 2026March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 30, 2026 at 3:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026
Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADCPublished: March 30, 2026 at 3:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 30, 2026

Jagoran na Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke  Miller Road a jihar Kano. Tsohon gwamnan na Kano kuma ya buƙaci magoya bayansa su yi rajistar jamʼiyyar, tare da samun katin zaɓe na ƙasa domin Fafatawa a Zaben 2027.

Labarai, Najeriya, Siyasa

Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund
Published: March 29, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund
Published: March 29, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin NelfundPublished: March 29, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zariya a jihar Kaduna Najeriya ta tabbatar da karɓar sama da naira biliyan 1.3 daga Asusun Bada Lamunin Karatu (NELFUND) domin tallafa wa ɗalibanta a shekarar 2026. A wata takarda mai ɗauke da kwanan wata 17 ga Maris, 2026, ofishin mataimakin shugaban jami’ar ya bayyana cewa kuɗin sun kai…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja
Published: March 29, 2026 at 2:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja
Published: March 29, 2026 at 2:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A AbujaPublished: March 29, 2026 at 2:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da sallar jana’izar Hajiya Umma El-Rufai, mahaifiyar tsohon gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, a National Mosque Abuja da ke birnin Abuja a Najeriya. Jana’izar ta samu halartar manyan ‘yan Najeriya daga sassa daban-daban na rayuwa. Daga cikin waɗanda suka halarta akwai attajirin ɗan kasuwa Aliko Dangote, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, mai bai…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Jana’izar Mahaifiyar Nasiru El Rufai A Abuja” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Rumbun Hotuna

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP
Published: March 29, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP
Published: March 29, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPPPublished: March 29, 2026 at 1:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso ya fice daga NNPP ne a daidai lokacin da manyan ƴan jam’iyyar adawar siyasa a Najeriya ke ƙoƙarin kawar da jam’iyyar APC daga mulki a 2027. A shekarar 2022 Kwankwaso ya koma jam’iyyar NNPP sannan ya tsaya takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashinta. Wasu majiyoyi sun Nuna cewa Sanata Kwankwaso Zai…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Fice Daga NNPP” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba HamayyaPublished: March 28, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da babban taro na kasa inda ta amince da mukaman dukkanin shugabannin jam’iyyar ba hamayya. Taron dai wanda shugaba Bola Tinubu ya jagoranta a Abuja , ya samu halartar dukkan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar daga fadin Najeriya. “Masu sukar cewa mu na neman maida Najeriya…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Siyasa

APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 7:05 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Posted on March 28, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya
Published: March 28, 2026 at 7:05 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

APC Ta Yi Babb an Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da babban taro na kasa inda ta amince da mukaman dukkanin shugabannin jam’iyyar ba hamayya. Taron dai wanda shugaba Bola Tinubu ya jagoranta a Abuja , ya samu halartar dukkan masu ruwa da tsaki na…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya” »

Najeriya

Mahaifiyar Nasiru El Rufai Ta Rasu
Published: March 27, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mahaifiyar Nasiru El Rufai Ta Rasu
Published: March 27, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mahaifiyar Nasiru El Rufai Ta RasuPublished: March 27, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi rashin mahaifiyarsa Hajiya Umma, wadda ta rasu a ranar Juma’a. Iyalin marigayiyar ne suka sanar da rasuwar a ranar da abin ya faru. Sun bayyana cewa marigayiyar ta daɗe tana fama da matsalolin lafiya da suka shafi tsufa, kuma halin lafiyarta ya ƙara tsananta a ‘yan…

Ci Gaba Da Karatu “Mahaifiyar Nasiru El Rufai Ta Rasu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Uncategorized

Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya
Published: March 27, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya
Published: March 27, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin CinikayyaPublished: March 27, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabar kungiyar cinikayya ta duniya Ngozi Okonjo Iweala, tayi kira ga kasashe a jiya Alhamis da su kawo gyare gyare a dokokin cinikayya ta duniya, inda tace yadda ake gudanar da abubuwa a da ya shude, biyo bayan shekara me cike da hargitsi da aka shiga sakamakon harajin kayan fito da Amurka ta kakaba, da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabar Kungiyar Cinikayya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Gyara Harkokin Cinikayya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 34 35 36 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Guinea Bissau Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji Amurka
  • Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1 Wasanni
  • ‘Yan Sandan Jihar Bauchi Sun Kama Wasu Matasa da Ake Zargin Su Da Sara Suka  Labarai
  • Mataimakin Shugaban Kasa Ya Sauka A Jihar Kwara Labarai
  • Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Umarci Janye ‘Yan Sanda Masu Gadin Ministoci Tsaro
  • Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali Shirye-Shirye
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.