Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe 
Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe 
Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar da  Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani yunƙuri na kafa tubali mai ƙarfi wajen sa-ido da tantance ayyukan shirin AGILE, Shirin AGILE na jihar Gombe tare da haɗin gwiwar kamfanin Taruscom International sun gudanar da horon kwana biyu kan ƙirƙirar tsarin Dashboard na sa-ido da tantance ayyuka, tare da horaswa a aikace kan amfani da manhajar Kobo Toolbox. Da take…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe ” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Rediyo

An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya
Published: March 13, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya
Published: March 13, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran ƘaryaPublished: March 13, 2026 at 5:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya Daga Adamu Aliyu Ngulde, Maiduguri An gargaɗi mazauna birnin Maiduguri da su guji wallafawa da kuma yaɗa labaran ƙarya a kafofin sadarwar zamani domin kauce wa haifar da tashin hankali a cikin al’umma. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan Jihar Borno, ASP Nahum Kenneth…

Ci Gaba Da Karatu “An Gargaɗi Mazauna Maiduguri Su Guji Yaɗa Labaran Ƙarya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya
Published: March 12, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 12, 2026

Posted on March 12, 2026March 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya
Published: March 12, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 12, 2026
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A NajeriyaPublished: March 12, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 12, 2026

Rikicin Iran: Farashin Litar Man Fetur Ya Zama Naira 1,400 A Maiduguri Daga Adamu Aliyu Ngulde a Maiduguri Jihar Borno. Sakamakon hare-haren da ke ƙara ta’azzara tsakanin ƙasashen Iran da Amurka da kuma Isra’ila, wasu mazauna birnin Maiduguri, na jihar Borno sun fara ji a jika, domin kuwa tashin farashin man fetur ya fara shafar…

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC
Published: March 12, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC
Published: March 12, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADCPublished: March 12, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sanata Aminu Waziri Tambuwal, tsohon Gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Mazabar Sokoto ta Kudu, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tare da komawa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). A cikin wata wasika mai kwanan wata 11 ga Maris, 2026 wadda ya aikewa da shugaban jam’iyyar PDP na gundumarsa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da NajeriyaPublished: March 11, 2026 at 8:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rikicin Gabas ta Tsakiya wani Mizani ne da yake nunawa kasashen gabas ta tsakiya cewar Najeriya abokiyar su ce ta cigaba ba a matsayin abokiyar gaba, ko kishiya ba, don taimakawa wajen samar da kayayyaki a lokutan rikici, in ji ministan harkokin wajen kasar Yusuf Tuggar wanda ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters….

Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A NajeriyaPublished: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace ta saukaka wa al’umma hanyoyin yin rajistan katin zabe ta hanya binsu har inda suke don yi musu rajista, gabanin babban zabe mai zuwa a shekarar badi. Kwamishinan hukumar zabe ta kasa a jihar Filato, Muhammad Abubakar Sadiq yace matasa na da damar yin rajistan cikin sauki….

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba
Published: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba
Published: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare BaPublished: March 11, 2026 at 8:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata biyu a jere, Najeriya bata bada lasisin shigo da man fetur daga ketare ba, yayinda hukumomin kasar suka fara aiki da dokar kasar data ce Najeriya zata bada izinin a shigo da mai daga ketare ne kawai idan ta fuskanci karanci a cikin gida. Alkaluma daga hukumomin kula da harkokin mai na kasar sun…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Biyu Najeriya Bata Bada Lasisin Shigo Da Mai Daga Ketare Ba” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin NajeriyaPublished: March 9, 2026 at 6:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan ta’adda sun hallaka a kalla sojoji 12 da farar hula uku a wani hari da suka kai cikin dare a arewa maso gabashin Nigeria, a cewar majiyoyi daga sojoji da kuma mazauna wurin ranar Litinin. Harin ya auku a garuruwan Kukawa da Dalwa a jihar Borno, da kuma Goniri a jihar Yobe kuma ya…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa
Published: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa
Published: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani KhalifaPublished: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magoya bayan Darikar tijjaniya a Najeriya sun yi barazanar kauracewa Babban zaben Kasar mai zuwa Idan har gwamnatin Najeriyar bata yi Adalci akan Sheik Sani Khalifa zariya ba da Hukumomin sojin Kasar Ke ci gaba da tsare shi. Tun a cikin watan Disambar Bara ne dai aka kama shehin Malamin bisa zargin Yana da alaka…

Ci Gaba Da Karatu “Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC
Published: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC
Published: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APCPublished: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A hukumance Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya fice daga jam’iyyar PDP ya koma APC Mataimakin Gwamnan Malam Mani Mummini ne ya sanar da sauya shekar a taron gaggawa da suka kira yau Litinin, ana sa ran za a yi bikin komawar Gwamnan APC bayan Sallah

Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 38 39 40 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Farmaki ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Zamfara Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda Afrika
  • ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027 Shirye-Shirye
  • Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed Labarai
  • Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki Najeriya
  • Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar Afrika
  • Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.