Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:36 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on March 18, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:36 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

SAMA DA MUTANE DUBU 500 YANBINDIGA SUKA RABA DA MUHALLANSU A JIHAR NEJA. Gwamnatin Najeriya ta Kai Kayan tallafi na Abinci ga wadanda Yan bindiga suka sukayi ma ta,Addanci a Jihar Neja, Kayan tallafin dai da aka kai a yankin Borgu da Agwara sun hada da shinkafa da man girki da tabarmi da barguna sannan…

Ci Gaba Da Karatu “Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.” »

Najeriya

Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

Posted on March 18, 2026March 18, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

SAMA DA JAMI’AN TSARO DUBU BIYAR ZASUYI AIKIN BADA KARIYA ALOKACIN BIKIN KARAMAR SALLAH A JIHAR NEJAN NAJERIYA.

Kimanin Jami,an tsaro dubu biyar ne zasuyi aikin sanya idanu domin tabbatar da bukukuwan karamar Sallah lafiya a Jihar Nejan Najeriya,

Rundunar Yansanda ta Jihar Nejan dai tace sun dauki tsauraran Matakai na sanya Idanu a Masallatan idi dake sassan Jihar domin magance duk wata barazana da zata hadari ga Lafiya Al,umma,

Jihar Neja dai na daya daga cikin jihohin Arewacin Najeriya dake fama da Matsalar rashin tsaron Kwamishinan Yansanda na Jihar Nejan CP Adamu Elleman ya shedawa manema labarai cewa suna aiki kafada da kafada da Sauran Jami,an tsaro domin samun Nasarar yaki da bata gari…

Wannan Mataki na Jami,an tsaron a Jihar Neja Yana zuwa ne Kwana daya bayan tashin wasu bama bamai a Jihar Borno lamarin da Kwamishinan yansandan Jihar Nejan yace ya kara zaburar dasu…

Ahalin da ake ciki dai rundunar Yansanda Jihar Nejan ta haramta buga na,urar nan mai kara da ake kira Nuk out Alokacin bukukuwan karamar Sallah,sannan ta Umurni mazauna yankunan karkara a bangaren Borgu da Agwara da Kuma Kontagora da su shiga cikin Manyan Garuruwan dake kusa dasu domin Gudanar da bukukuwan su na Wannan karamar Sallah Mai domin baiwa kansu kariya daga miyagu.

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.

Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

” »

Najeriya

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar AzumiPublished: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin ranakun hutun ƙasa domin bikin Ƙaramar Sallah (Eid-ul-Fitr). Sanarwar ta fito ne ta bakin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Magdalene Ajani, wadda ta ce Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayar da umarnin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri
Published: March 17, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri
Published: March 17, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin MaiduguriPublished: March 17, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya, karkashin jagorancin Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ta yi Ala-wadai da harin bama-bamai da ya auku a birnin Maiduguri na jihar Borno, wanda ya yi sanadin asarar rayuka da jikkatar mutane da dama. A cikin wata sanarwa da aka fitar ta bakin shugaban kungiyar, Inuwa Yahaya, gwamnonin sun bayyana harin…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya
Published: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya
Published: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar BirtaniyaPublished: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja ranar Talata domin kai ziyara ta ƙasa zuwa Kasar Burtaniya a matsayin baƙon King Charles III da Sarauniya Queen Camilla. Sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce Tinubu zai je tare da Uwargidan sa, Oluremi Tinubu, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno
Published: March 17, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno
Published: March 17, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro BornoPublished: March 17, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhininsa game da sabon harin ta’addanci da aka kai birnin Maiduguri na jihar Borno, inda ya bayyana lamarin a matsayin abin bacin rai da ban takaici. Cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, 17 ga watan Maris, 2026, Shugaba Tinubu ya jajantawa mutanen da suka rasa…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri
Published: March 17, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri
Published: March 17, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin MaiduguriPublished: March 17, 2026 at 4:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ji karar wasu fashe fashe a birnin Maiduguri a daren jiya Litinin sakamakon wani hari da aka a birnin, wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da jikkata wadansu, kamar yadda gwamnatin jihar da mazauna birnin suka fada. Wasu feya-feyan video da suke yawo a dandalin sada zumunta sun nuna masu aikin agaji a wani asibiti…

Ci Gaba Da Karatu “Ankara Kai Wani Harin Bom Birnin Maiduguri” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar Filato
Published: March 16, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar Filato
Published: March 16, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar FilatoPublished: March 16, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Al’ummar kauyen Wanka dake karamar hukumar Kanam a Jihar Filato sun nemi hukumomi su kai musu dauki, bayan watsewarsu daga kauyen, biyo bayan kisan sojoji da ‘yan banga da ‘yan ta’adda suka yi a karshen makon jiya. Garin Wanka, wanda ke yankin Garga a karamar hukumar Kanam a jihar Filato, na makwabtaka da karamar hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Kashe Sojoji A Kauyen Wanka Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu
Published: March 16, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu
Published: March 16, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola TinubuPublished: March 16, 2026 at 9:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Majalisar Kolin Harkokin addinin Musulunci a Najeriya kuma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya kai ziyara ga Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu a fadar Gwamnati dake Abuja ranar Lahadi. Mai ba Shugaban Kasa shawara kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ne ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa a…

Ci Gaba Da Karatu “Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Uncategorized

Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare
Published: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026

Posted on March 16, 2026March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare
Published: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026
Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin DarePublished: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026

Da misalin ƙarfe 12:15am mazauna birnin Maiduguri su ka fara jin ƙarar fashewar wani abu mai kama da ƙarar bomb sabida ba bu wanda zai iya tabbatar wa amma daga bisani an hango jirgin Sojin saman Najeriya na shawagi a sararin samaniya. Bayan tuntubar wasu mazauna Maidugurin, sun shaida cewa ana kyautata zaton cewa hari…

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 37 38 39 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro Afrika
  • Kasar Gabon Ta Nemi Tallafin Asusun Bada Lamuni Na IMF Afrika
  • Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon Labarai
  • Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere Afrika
  • Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji Najeriya
  • Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
  • Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai
  • Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.