Hawan Sallah Daga Masarautar Misau
Hawan Sallah Daga Masarautar Misau a Jihar Bauchi tare da Maimartaba Sarkin Misau Alhaji Ahmed Suleman Mni.
Hawan Sallah Daga Masarautar Misau a Jihar Bauchi tare da Maimartaba Sarkin Misau Alhaji Ahmed Suleman Mni.
Hawan ya kayatar da jama’a da al’adun gargajiya masu ɗauke da armashi. Gwamnan ya yabawa Sarkin Bauchi bisa jagoranci nagari da ƙoƙarinsa wajen tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai a jihar, tare da kira ga al’umma su ci gaba da bin doka da goyon bayan manufofin gwamnati. Hoto: Lawal Mu’azu Bauchi
Amurka ta girke jirage marasa matuki, tare da sojoji 200 a Najeriya domin su horar da sojojin kasar su kuma taimaka musu da bayanan sirri, a yakin da suke yi da ‘yan ta’adda a arewacin kasar, kamar yadda jami’an Amurka da Nigeria suka shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters. Jami’an sun ce sojojin na Amurka…
Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Girke Jirage Marasa Matuki Tare Da Sojoji A Najeriya” »
Shugaba Tinubu ya taya Musulmi murnar Sallah, tare da kira zuwa ga kishin ƙasa Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar Sallar Ƙaramar Idi (Eid-el-Fitr), tare da kira ga su ƙara jajircewa wajen hidimtawa ƙasa da al’umma baki ɗaya. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa…
Babban hafsan tsaron Najeriya, Olufemi Oluyede, ya bukaci al’ummomin jihohin Borno da Yobe da su kasance dasu ake yaƙi da ta’addanci, yana mai cewa hadin kai da goyon bayan jama’a na da matukar muhimmanci wajen kawo karshen rikicin. Oluyede ya bayyana haka ne bayan tantance ayyukan rundunar sojin Najeriya kan yaki da kungiyoyin Boko Haram…
Ci Gaba Da Karatu “Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Jama’ar Arewa Maso Gabas” »
Karamar Sallah: Hukumar Kashe Gobara Ta kasa Reshen Jihar Gombe, Ta Fidda Jawabai Domin Kare Lafiyar Al’umma. Shugaban Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya reshen jihar Gombe, DCF Suleiman Mohammed Suleiman, ya taya al’ummar Musulmi murnar kammala azumin watan Ramadan, tare da kira ga mazauna jihar da su gudanar da bukukuwan Sallah cikin kulawa da tsaro….
Ci Gaba Da Karatu “Karamar Sallah: Hukumar Kashe Gobara A Gombe Ta Kuduri Aniyar Kare Al’umma” »
Akalla mutane 18 ne aka kashe a ranar Talata a jihar Katsina, hukumomi da ‘yan sanda suka bayyana hakan, wannan harin shi ne na biyu bayan cimma wata yarjejeniya da aka yi da ‘yan ta’adda. Jihohin Katsina da makwabta sun bi yarjejeniyoyin yin afuwa da yarjejeniyar tsaro da al’umma don shawo kan matsalar gungun ‘yan…
Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Cin Karensu Babu Babbaka A Najeriya” »
Majalisar Mai Alfarma sarkin Musulmi Muhammadu Saad Abubakar na III ta tabbatar da cewa ba a ga Watan Shawwal ba a dukkanin fadin Najeriya don haka za a cika azumi. Bisa haka Majalisar ta ayyana ranar Jumu’a 20 ga Watan Maris a matsayin 1 ga Watan Shawwal kuma ranar sallah ƙarama. Mai alfarma sarkin Musulmi…
Ci Gaba Da Karatu “Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi” »
Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri Daga Adamu Aliyu Ngulde, Maiduguri Babban Hafsan Tsaron Najeriya Janar O.O Oluyede, da Babban Hafsan Rundunar Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, sun isa birnin Maiduguri na Jihar Borno domin shaida yanayin da ake ciki na matsalar tsaro da kuma jajantawa al’ummar jihar Borno. Ziyarar tasu na…
Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri ” »
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kira harin da aka kai a Maiduguri babban birnin jahar Barno birni da yake da matukar tsaro, wanda ya janyo mutuwar mutane 23, a zaman take-taken dan kada da ruwa yake karewa ga ‘yan bindiga, wadanda suke son yada tsoro. Sai da masana suna cewa harin sabanin yadda shugaba…
Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada” »