Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto
Published: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto
Published: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin SokotoPublished: December 5, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaban kungiyar neman kafa kasar Biafra IPOB, Nnamdi Kanu, wanda aka yanke wa hukuncin daurin rai da rai, ya shigar da sabuwar bukata a Babbar Kotun Tarayya Abuja, yana neman a sauya masa matsugunni daga gidan gyaran hali na Sokoto. A cikin bukatar da ya sa hannu da kansa, Kanu ya ce tsare shi a…

Ci Gaba Da Karatu “Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto” »

Labarai

Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel
Published: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel
Published: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A SahelPublished: December 4, 2025 at 8:58 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya gargadi cewa dole ne a kare tsarin dimokraɗiyyar Najeriya, kasancewarta kasa daya tilo da take aiwatar da demokraɗiyya a duk yankin Sahel, inda rikice rikicen siyasa da juyin mulki suka yi kamari. Ribadu ya yi wannan jawabi ne a Abuja, a wani taron…

Ci Gaba Da Karatu “Ribadu: Najeriya Ce Kasa Daya Tilo Da Ke Tabbatar Da Demokraɗiyya A Sahel” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro
Published: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro
Published: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan TsaroPublished: December 4, 2025 at 4:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Sabon Ministan tsaron Najeriya ya sha rantsuwar kama aiki. An rantsar da tsohon babban hafsan tsaron ne a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a yau Alhamis, kwana ɗaya bayan da Majalisar Dattawa ta wanke shi, bayan shafe kusan sa’o’i biyar suna yi masa tambayoyi yayin tantance shi.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa
Published: December 4, 2025 at 2:19 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa
Published: December 4, 2025 at 2:19 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga MajalisaPublished: December 4, 2025 at 2:19 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan tsohon shugaban rundunar sojin kasa, Janar Abdulrahman Dambazau (rtd) da kuma tsohon shugaban mulkin rikon kwarya na Jihar Rivers, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (rtd), domin nada su a matsayin jakadu a sabon jerin sunayen da aka tura wa Majalisar Dattawa. Tinubu, wanda a baya ya tura sunayen jakadu…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai
Published: December 3, 2025 at 11:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 4, 2025

Posted on December 3, 2025December 4, 2025 By Bala Hassan No Comments on Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai
Published: December 3, 2025 at 11:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 4, 2025
Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanaiPublished: December 3, 2025 at 11:15 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 4, 2025

Gwamnatin Jihar Bauchi dake tarayyar Najeriya ta kaddamar da Kwamitin Cibiyar Koyon Harkokin Ma’adinai ta Alkaleri, Jihar Bauchi (MIABAS). A yayin bikin kaddamarwar, Kwamishinan Harkokin Habaka Ma’adinai, Hon. Mohammed Maiwada Bello, ya yabawa hangen nesa da jagorancin Gwamnan Bala Mohammed, yana cewa cibiyar babban ginshiki ce da za ta inganta bincike, horaswa da kuma ƙwarewa…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai” »

Labarai

Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya Bada
Published: December 3, 2025 at 8:42 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 4, 2025

Posted on December 3, 2025December 4, 2025 By Bala Hassan No Comments on Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya Bada
Published: December 3, 2025 at 8:42 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 4, 2025
Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya BadaPublished: December 3, 2025 at 8:42 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 4, 2025

‘Yan majalisun dokokin tarayya a nan Amurka su na kara zafafa neman binciken sakataren tsaro Pete Hegseth, dangane da wani lamari na bude wuta a karo na biyu a kan wani jirgin ruwan da aka kai ma farmaki daga farko, matakin da idan ya tabbata zai zamo abinda ya karya dokar yaki da kuma dokokin…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya Bada” »

Amurka

Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu
Published: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

Posted on December 3, 2025December 3, 2025 By Bala Hassan No Comments on Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu
Published: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025
Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane BiyuPublished: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

A halin da ake ciki, Hamas ta mika ma Isra’ila gawar daya daga cikin mutane biyu  da suka rage cikin wadanda ta yi garkuwa da su a yau laraba, a yayin da Isra’ila ke cewa zata bude bakin iyakar Rafah da ta hada Gaza da kasar Masar da zarar ta samu sauran gawarwakin da suka…

Ci Gaba Da Karatu “Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu” »

Sauran Duniya

RSF Ta Kasar Sudan, Tana Yin Garkuwa Da Mazauna A Yankin Darfur
Published: December 3, 2025 at 8:21 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

Posted on December 3, 2025December 3, 2025 By Bala Hassan No Comments on RSF Ta Kasar Sudan, Tana Yin Garkuwa Da Mazauna A Yankin Darfur
Published: December 3, 2025 at 8:21 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025
RSF Ta Kasar Sudan, Tana Yin Garkuwa Da Mazauna  A Yankin DarfurPublished: December 3, 2025 at 8:21 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

Shaidun gani da ido, da ma’aikatan agaji da kuma kwararru sun yi zargin cewa rundunar sojojin wucin gadi ta RSF ta kasar Sudan, tana yin garkuwa da mazauna wuraren da ta kama a yankin Darfur tana neman sai ‘yan’uwansu sun biya diyya kafin ta sake su. Shaidun suka ce wadanda suka kasa biya, ana kashe…

Ci Gaba Da Karatu “RSF Ta Kasar Sudan, Tana Yin Garkuwa Da Mazauna A Yankin Darfur” »

Afrika

Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza
Published: December 3, 2025 at 8:10 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

Posted on December 3, 2025December 3, 2025 By Bala Hassan No Comments on Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza
Published: December 3, 2025 at 8:10 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025
Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A GazaPublished: December 3, 2025 at 8:10 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

Babban sakataren MDD, Antonio Guterres, yace akwai babban kuskure kan yadda Isra’ila ta gudanar da farmakin soja a zirin Gaza, kuma akwai kwakkwarar shaidar cewa ta aikata laifuffukan yaki a lokacin hare-haren. Da yake magana yau laraba a wajen wani taron da kamfanin dillancin labarai na Reuters ke shiryawa, Mr. Guterres yace an yi biris…

Ci Gaba Da Karatu “Guterres: Babban Kuskure Ne Yadda Isra’ila Ta Kai Farmaki A Gaza” »

Labarai

Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a
Published: December 3, 2025 at 5:57 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 3, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a
Published: December 3, 2025 at 5:57 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’aPublished: December 3, 2025 at 5:57 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugabannin Fulani a Jihar Nejan Nigeria sun koka akan yadda suka ce Jami’an Tsaron ‘Yan-banga na cin zarafin Fulanin ba tare da tantance mai laifi ko mara laifi. Wannan dai yana zuwa ne bayan da aka yi zargin wasu ‘yan bindiga a yankin karamar Hukumar Mashegu sun ci zarafin shugaban kungiyar makiyaya ta Miyatti Allah…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 146 147 148 … 155 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki Afrika
  • An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya Da Maroko Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
  • Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Bahrain Ta Gabatar Da Kudurin Sulhu Ga MDD Afrika
  • Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa Afrika
  • Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.