Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35
Amurka da Saudiyya sun bada sanarwar cewa kasar Saudi Arabiya zata zuba jari na zunzurutun kudi dalar Amurka Bilyan dubu dari ko kuma trillion daya. Shugabannin sun bayyana hakan ne lokacin da shugaba Trump ya karbi bakoncin Yerima Muhammad Bin Salman a fadar White House yau Talatan. Shugaba Trump yana son ganin Saudiyya ta sihga…
Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35” »

