Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama
Sojoji 5 sun rasa rayukansu, lokacin da wata kungiyar ‘yan ta’adda suka yiwa rundunar sojoji kwantar bauna a arewa maso yammacin Nigeria ranar Litinin, a cewar sojojin. Rundunar sojin ta ce an kai wa dakarun nata hari ne a hanyar su ta zuwa wani kauye a jihar Zamfara don dakile hare-haren ‘yanta’adda a yankin. Sojojin…
Ci Gaba Da Karatu “Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama” »

