Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga
Published: January 15, 2026 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga
Published: January 15, 2026 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga ZangaPublished: January 15, 2026 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis shugaban Amurka Donald Trump yayi barazanar tura sojoji jahar Minnesota, karkashin wata dokar kasa data bashi ikon yin haka, bayan da aka kwashe kwanaki ana zazzafar zanga zanga kan tura karin jami’an shige da fice na kasar ko Immgiration kan titunan birnin Minneaplis. Arangama ta tsananta tsakanin mazauna birnin da jami’an gwamnatin Amurka,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga” »

Amurka

‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai
Published: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai
Published: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban AlbarusaiPublished: January 15, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a Habasha ko Ethiopia sunce sun kama dubban albarusai da Eritrea ta aikawa ‘yan tawaye a yankin Amhara, zargin da Eritean tayi watsi da shi a zaman kariya da Ethiopia ta zuka da nufin kafa hujjar ta afka yaki. Zargin da rundunar ‘Yansandan kasar Ethiopia tayi ya zafafa rikici tsakanin kasashen biyu, da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai
Published: January 15, 2026 at 9:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai
Published: January 15, 2026 at 9:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanaiPublished: January 15, 2026 at 9:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ghana zata yi watsi da duk wata yarjejeniyr da kasar ta kulla kan hakar ma’adinai ta kuma ninka harajin da take karba a wannan fanni, wani gagarumin garambawul da hukumar kula da hakar zinari ko Gold da turanci, wacce itace akan gaba wajen hako wannan ma’adanai a duk fadin Afirka kasar ta dauki wadannan matakan…

Ci Gaba Da Karatu “Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai” »

Afrika

Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye
Published: January 15, 2026 at 9:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye
Published: January 15, 2026 at 9:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye SauyePublished: January 15, 2026 at 9:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya ta shiga rukuni na karfafa ci gaba da ta samu ta fuskar tattalin arziki, bayan sauye sauye na shekaru biyu da gwamnatin kasar ta kaddamar, wadanda suka taimaka wajen tsaida hauhawar farashin kayayyaki, ya kawo daidaito kan darajar kudi, wadanda suka karfafawa masu zuba jari guiwa, kamar yadda ministan kudi Wale Edun ya fada…

Ci Gaba Da Karatu “Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye” »

Labarai, Najeriya

Yau Shekaru 60 Da Kisan Gilla Ga Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato
Published: January 15, 2026 at 8:48 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: January 15, 2026

Posted on January 15, 2026January 15, 2026 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Yau Shekaru 60 Da Kisan Gilla Ga Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato
Published: January 15, 2026 at 8:48 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: January 15, 2026
Yau Shekaru 60 Da Kisan Gilla Ga Sir. Ahmadu Bello Sardaunan SakkwatoPublished: January 15, 2026 at 8:48 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: January 15, 2026

Yau a ke cika shekaru 60 da yin kisan gilla ga Firimiyan Arewa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto a juyin mulkin soja na farko a Najeriya. Wasu hafsoshin soja daga akasari kabilar Igbo ne su ka aiwatar da juyin mulkin ranar 15 ga Janairu 1966. Shi dai wannan juyin mulkin da ya haddasa zubar da…

Ci Gaba Da Karatu “Yau Shekaru 60 Da Kisan Gilla Ga Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta TsakiyaPublished: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta fara janye wasu ma’aikata daga sansanonin sojanta a yankin gabas ta tsakiya, a bayan da wani babban jami’in Iran ya gargadi makwabtansu cewa Iran zata kai hari kan sansanonin Amurka idan har aka kai mata hari. A yayin da hukumomi a birnin Teheran ke kokarin kwantar da wutar tarzoma mafi muni tun bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka

Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar GreenlandPublished: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani babban jami’in kasar denmark, yace har yanzu akwai abinda ya kira “babban sabani mai tushe a tsakaninsu da shugaba Donald Trump na Amurka a game da yankin Greenland, a bayan tattaunawar da suka yi a fadar White House da mataimakin shugaban Amurka JD Vance da sakataren harkokin waje Marco Rubio. Amma kuma sassan biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland” »

Amurka

Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula
Published: January 15, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026

Posted on January 15, 2026January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula
Published: January 15, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026
Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen HulaPublished: January 15, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 15, 2026

Rundunar sojojin kasar Sham ta ce yau alhamis zata bude hanya domin fararen hula su fice daga wani yanki na lardin Aleppo da ake kara jibga sojoji cikinsa, a bayan kazamin fada da aka gwabza tsakanin dakarun na gwamnati da na Kurdawan cikin birnin Aleppo. Wannan sanarwa da rundunar sojojin ta fitar cikin daren laraba,…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula” »

Labarai

Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan
Published: January 15, 2026 at 2:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan
Published: January 15, 2026 at 2:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zaman Lafiya Yafara Dawowa A SudanPublished: January 15, 2026 at 2:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yayin da aka kusa cika shekaru uku cif da barkewar yaki a kasar Sudan, an ci gaba da kokarin kawo zaman lafiya ranar laraba a birnin al-Qahira, inda Masar da Majalisar Dinkin Duniya suka yi kira ga sassan dake yakar juna da su yarda da tsagaita wuta na jinkai a fadin kasar. Ministan harkokin…

Ci Gaba Da Karatu “Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan” »

Afrika

Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado
Published: January 15, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado
Published: January 15, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na GadoPublished: January 15, 2026 at 2:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Yoweri Museveni na Uganda yana kokarin tsawaita zamansa kan kujerar shugabancin kasar zuwa shekaru hamsin da wani abu, a zaben da za a gudanar yau alhamis bayan da aka tsinke akasarin hanyoyin sadarwa na intanet. Ana sa ran Museveni mai shekaru 81 da haihuwa zai samu galaba a kan babban abokin hamayyarsa, mawaki mai…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado” »

Labarai, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 26 27 28 … 79 Next

Sabbin Labarai

  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata
  • Dan Gudun Hijira Tarique Rahman Ya Kusa Zama Shugaban Kasa
  • Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi Labarai
  • Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993 Labarai
  • Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawali Afrika
  • Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Abba Kabir Yusuf Ya Koma Jam’iyar APC Siyasa
  • Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya. Wasanni
  • Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu Wasanni
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.