Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri 
Published: March 18, 2026 at 1:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026

Posted on March 18, 2026March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri 
Published: March 18, 2026 at 1:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026
Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri Published: March 18, 2026 at 1:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026

Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri Daga Adamu Aliyu Ngulde, Maiduguri Babban Hafsan Tsaron Najeriya Janar O.O Oluyede, da Babban Hafsan Rundunar Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, sun isa birnin Maiduguri na Jihar Borno domin shaida yanayin da ake ciki na matsalar tsaro da kuma jajantawa al’ummar jihar Borno. Ziyarar tasu na…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri ” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada
Published: March 18, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada
Published: March 18, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan KadaPublished: March 18, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kira harin da aka kai a Maiduguri babban birnin jahar Barno birni da yake da matukar tsaro, wanda ya janyo mutuwar mutane 23, a zaman take-taken dan kada da ruwa yake karewa ga ‘yan bindiga, wadanda suke son yada tsoro. Sai da masana suna cewa harin sabanin yadda shugaba…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan
Published: March 18, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan
Published: March 18, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A SudanPublished: March 18, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Sudan nan da mako biyu kayan jinya da ayyukan kiwon lafiya a cibiyoyin kiwon lafiyar kasar za su kare, sakamakon rikicin da ake yi a gabas ta tsakiya wadda ya janyo tsaiko na jigilar kayan jinya, muddin ba sake hanyar da aka saba bi ba, kamar yadda kungiyar tallafawa yara da ake kira Save…

Ci Gaba Da Karatu “Kayan Jinya Da Ayyukan Kiwon Lafiya Suna Barazanar Karewa A Sudan” »

Kiwon Lafiya, Labarai

Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa
Published: March 18, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026

Posted on March 18, 2026March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa
Published: March 18, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026
Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin IraniyawaPublished: March 18, 2026 at 8:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026

Wani babban jami’in Amurka ta fuskar tsaro Joe Kent, wanda shine shugaban cibiyar yaki da ta’addanci yayi murabus ranar talata, saboda yaki da Amurka ta kaddamar kan Iran, yana cewa Farisa bata zama ko ta kasance mai barazana kan Washington ba. Kent ya zama jami’in Amurka na farko a gwamnatin Trump wanda ya ajiye aiki…

Ci Gaba Da Karatu “Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani
Published: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani
Published: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali LarjaniPublished: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, Isra’ila ta bada sanarwar ta kashe babban jami’in tsaro a Iran, jami’in Farisa mafi-girma da ta auna hari akansa tun fara bayanin ranar farko na fara yakin, a yayinda wani jami’in kasar yake cewa, sabon shugaban addinin kasar ya ki amincewa da tayin sassauta rikicin, da wata kasa mai shiga tsakani ta gabatar…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su
Published: March 18, 2026 at 6:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su
Published: March 18, 2026 at 6:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan SuPublished: March 18, 2026 at 6:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ranar talata cewa, galibin kawayen Amurka a Kungiyar tsaro ta NATO sun shaida mata cewa ba so su shiga yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, matakin da ya kira a zaman “wauta da kuskure.” Duk da haka Trump bai nuna wata alama cewa zai ladabtar da…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:36 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on March 18, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:36 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

SAMA DA MUTANE DUBU 500 YANBINDIGA SUKA RABA DA MUHALLANSU A JIHAR NEJA. Gwamnatin Najeriya ta Kai Kayan tallafi na Abinci ga wadanda Yan bindiga suka sukayi ma ta,Addanci a Jihar Neja, Kayan tallafin dai da aka kai a yankin Borgu da Agwara sun hada da shinkafa da man girki da tabarmi da barguna sannan…

Ci Gaba Da Karatu “Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.” »

Najeriya

Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

Posted on March 18, 2026March 18, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

SAMA DA JAMI’AN TSARO DUBU BIYAR ZASUYI AIKIN BADA KARIYA ALOKACIN BIKIN KARAMAR SALLAH A JIHAR NEJAN NAJERIYA.

Kimanin Jami,an tsaro dubu biyar ne zasuyi aikin sanya idanu domin tabbatar da bukukuwan karamar Sallah lafiya a Jihar Nejan Najeriya,

Rundunar Yansanda ta Jihar Nejan dai tace sun dauki tsauraran Matakai na sanya Idanu a Masallatan idi dake sassan Jihar domin magance duk wata barazana da zata hadari ga Lafiya Al,umma,

Jihar Neja dai na daya daga cikin jihohin Arewacin Najeriya dake fama da Matsalar rashin tsaron Kwamishinan Yansanda na Jihar Nejan CP Adamu Elleman ya shedawa manema labarai cewa suna aiki kafada da kafada da Sauran Jami,an tsaro domin samun Nasarar yaki da bata gari…

Wannan Mataki na Jami,an tsaron a Jihar Neja Yana zuwa ne Kwana daya bayan tashin wasu bama bamai a Jihar Borno lamarin da Kwamishinan yansandan Jihar Nejan yace ya kara zaburar dasu…

Ahalin da ake ciki dai rundunar Yansanda Jihar Nejan ta haramta buga na,urar nan mai kara da ake kira Nuk out Alokacin bukukuwan karamar Sallah,sannan ta Umurni mazauna yankunan karkara a bangaren Borgu da Agwara da Kuma Kontagora da su shiga cikin Manyan Garuruwan dake kusa dasu domin Gudanar da bukukuwan su na Wannan karamar Sallah Mai domin baiwa kansu kariya daga miyagu.

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.

Published: March 18, 2026 at 3:09 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: March 18, 2026

” »

Najeriya

An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko
Published: March 17, 2026 at 10:53 PM | By: Bala Hassan

Posted on March 17, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko
Published: March 17, 2026 at 10:53 PM | By: Bala Hassan
An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa MarokoPublished: March 17, 2026 at 10:53 PM | By: Bala Hassan

Kotun Daukaka Kara ta Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta yanke hukunci, bisa ga sashe na 84 na Dokokin Gasar Cin Kofin Afirka (AFCON), ta ayyana cewa an nasara akan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal a wasan ƙarshe na Gasar Cin Kofin Afirka ta TotalEnergies CAF ta Morocco 2025, inda sakamakon yanzu ya…

Ci Gaba Da Karatu “An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar AzumiPublished: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin ranakun hutun ƙasa domin bikin Ƙaramar Sallah (Eid-ul-Fitr). Sanarwar ta fito ne ta bakin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Magdalene Ajani, wadda ta ce Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayar da umarnin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Posts pagination

Previous 1 … 26 27 28 … 131 Next

Sabbin Labarai

  • NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai
  • Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi
  • Gwamnatin Najeriya Ta Samar Da Wuta Mai Aiki Da Hasken Rana A Jami’ar ADUSTECH
  • Hukumar EFCC Ta Kama Dan Kasuwa A Kamaru

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gangamin Wayar Da Kai Don Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Jihar Gombe Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jama’a A Yankin Gulf Sun Bukaci Dakatar Da Hare Hare Daga Washington Afrika
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Daruruwan Mutane A Afirka Ta Kudu Afrika
  • An Harbo Jirgin Yakin Amurka A Iran Amurka
  • Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto Tsaro
  • Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka Afrika
  • An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar Polio Labarai
  • Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.