Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta jihar Gombe ta fara duba lafiyar masu niyyar zuwa aikin Hajji na shekarar 2026 a Asibitin kwarerru na jihar Gombe. An shirya wannan Duba lafiyar ne domin tantance halin lafiyar masu niyyar tafiya kasa mai tsarki ta Saudiyya, kafin a fara tafiya. Da yake magana a wajen kaddamar da aikin…
Ci Gaba Da Karatu “Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe” »

