Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo
Published: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo
Published: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025
Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da KwazoPublished: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Tsirarun farar fata daga Afirka ta kudu da suke shirin zuwa Amurka a zaman ‘yan gudun hijira, cikin bayanan da za’a basu idan suka iso, zai hada da tarihin rayuwar shugaban Amurka na yanzu Donald Trump, domin yara ‘yan shekaru 8-12, wannan yana daga cikin shawarwari da aka bayar makon jiya a sakonnin email, da…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo” »

Amurka

Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan
Published: December 19, 2025 at 11:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan
Published: December 19, 2025 at 11:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A SudanPublished: December 19, 2025 at 11:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis, ofishin MDD mai kula da hakkin Bil’adama ya fitar da rahoto dake cewa an kashe fiye da farar hula 1000 lokacin da wata kungiyar mayakan wucin gadi a Sudan, da da karunta suka kwace iko a wani sansanin ‘yan gudun hijira a yankin Darfur cikin watan afrilun bana, kashi uku cikin wadanda aka…

Ci Gaba Da Karatu “Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan” »

Labarai

Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu
Published: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta HaihuPublished: December 19, 2025 at 11:21 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Rahotanni daga Jihar Nejan Najeriya na nuna cewa wata mace daga cikin mutane 17 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ta tutu a hannun ‘yanfashin dajin. Tun a ranar 1/8/2025 ‘yanbindigar suka kutsa garin Ibeto a karamar Hukumar Magama suka kwashe mutane goma sha bakwai 14 daga cikin su matane sai kuma maza…

Ci Gaba Da Karatu “Wata Mace Ta Mutu A Hannun ‘Yan-Fashin Daji, Wata Ta Haihu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi
Published: December 19, 2025 at 5:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi
Published: December 19, 2025 at 5:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025
Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan HukumomiPublished: December 19, 2025 at 5:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Shugaban Najeriya Bola Tinubu a ranar Alhamis ya ƙara jaddada ƙudurin sa na kafa ’yan sandan jihohi, inda ya bayyana cewa ya ba wa Amurka da abokan hulɗan Turai tabbacin cewa zai aiwatar da tsarin ’yan sandan jihohi a Najeriya. Ya jaddada cewa dole ne a kafa ’yan sandan jihohi “ba tare da ja da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi” »

Najeriya

Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya
Published: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025
Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin NajeriyaPublished: December 19, 2025 at 2:24 AM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 19, 2025

Abuja- Jami’ar kula da dakin yara ta babban asibitin Maraba a jihar Nasarawa NAS Rita Danjuma ta ce yaran talakawa wato jarirai na shiga wani hali in rashin lafiya ya same su don rashin kudin saya mu su magani. Likitar ta ce wani lokacin duk kokarin da su ke yi lamarin ya kan gagara don…

Ci Gaba Da Karatu “Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya” »

Kiwon Lafiya

Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya
Published: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya
Published: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar DuniyaPublished: December 18, 2025 at 11:33 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnatin Jihar Adamawa aa amince da naira Biliyan 583.3 a matsayin kasafin kuɗi na shekarar 2026. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri, da majalisar shi ta amince da tsarin kasafin kuɗi na naira biliyan 583,331,380,496, a 2026, wanda aka yi wa take da “Kasafin Ci Gaba Mai Ɗorewa da Sabuntawa”. Kasafin ya tanadi naira biliyan 209.64 (kashi…

Ci Gaba Da Karatu “Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya” »

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati
Published: December 18, 2025 at 10:56 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 19, 2025

Posted on December 18, 2025December 19, 2025 By Bala Hassan No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati
Published: December 18, 2025 at 10:56 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 19, 2025
Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar GwamnatiPublished: December 18, 2025 at 10:56 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 19, 2025

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakai don farfaɗo da Maɗaba’ar Gwamnati da aka yi watsi da ita, bayan shekaru ana tafka asara. Gwamnatin Tarayyar Najeriya za ta ɗauki tsauraran matakai domin kawo ƙarshen shekaru na asara da sakaci bayan Ministan yaɗa labarai da wayar da kan al’umah, Alhaji Mohammed Idris, ya kai ziyarar duba Maɗaba’ar Gwamnati…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati” »

Labarai

Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno
Published: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno
Published: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A BornoPublished: December 18, 2025 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mayakan Boko Haram sun sace sabon mataimakin shugaban karamar hukuma da kansiloli a jihar Borno dake arewacin Najeriya Wasu da ake zargin mambobin kungiyar Boko Haram ne sun sace sabon Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Biu da wasu kansiloli biyu, a kan hanyar Kamuya Buni Yadi, a Jihar Borno. Majiyoyi da ke kusa da iyalansu sun…

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno” »

Tsaro

A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela
Published: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela
Published: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar VenezuelaPublished: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar China ta ce tana adawa da matakin nuna fin karfi, bayan Amurka ta bada umurnin tare dukkan jiragen ruwan jigilar mai da aka kafa ma takunkumi wadanda ke kokarin zuwa ko fitowa daga kasar venezuela mai arzikin man fetur. China ita ce ta fi kowace kasa sayen danyen man kasar Venezuela, inda a wannan…

Ci Gaba Da Karatu “A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela” »

Amurka

Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku
Published: December 18, 2025 at 8:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku
Published: December 18, 2025 at 8:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A KurkukuPublished: December 18, 2025 at 8:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotun soja a kasar Rasha ta yanke hukumcin daurin shekaru 22 a gidan kurkuku a kan wani dan kasar Belarus wanda hukumar tsaron cikin gida ta Rasha ta ce ya kai harin bam a kan wasu jiragen kasar biyu a yankin Siberiya, bisa umurnin hukumar leken asirin kasar Ukraine. Ofishin gabatar da kararraki ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 49 50 51 … 77 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu
  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba Labarai
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya Labarai
  • Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai Afrika
  • Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke Amurka
  • Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.