Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi
Published: December 9, 2025 at 3:28 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad

Posted on December 9, 2025 By Ibrahim Alfah Ahmad No Comments on Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi
Published: December 9, 2025 at 3:28 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad
Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – TshisekediPublished: December 9, 2025 at 3:28 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad

Shugaba Felix Tshisekedi na kasar Kwango ta Kinshasa, ya zargi Rwanda da laifin karya alkawarin da ta dauka karkashin yarjejeniyar zaman lafiyar da Amurka ta kulla tsakaninsu, da nufin kawo karshen yakin shekara da shekaru a gabashin wannan kasa mai dimbin arzikin ma’adinai. Shugaba Tshisekedi yayi wannan zargi a jawabin da yayi gaban ‘yan majalisar…

Ci Gaba Da Karatu “Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi” »

Labarai

Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne
Published: December 9, 2025 at 3:27 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad

Posted on December 9, 2025 By Ibrahim Alfah Ahmad No Comments on Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne
Published: December 9, 2025 at 3:27 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad
Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi NePublished: December 9, 2025 at 3:27 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad

Wani kwamiti na Majalisar Dinkin Duniya ya roki Britaniya da Mauritius da kada su rattaba hannu kan wata yarjejeniyar da suka kulla game da makomar jerin tsibiran Chagos dake tekun Indiya, yana mai cewa yin hakan zai jaddada abinda aka jima ana yi ne na keta hakkin asalin mutanen wadannan tsibirai. Wannan yarjejeniyar da aka…

Ci Gaba Da Karatu “Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne” »

Labarai

Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A Benin
Published: December 9, 2025 at 3:25 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad

Posted on December 9, 2025 By Ibrahim Alfah Ahmad No Comments on Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A Benin
Published: December 9, 2025 at 3:25 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad
Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A BeninPublished: December 9, 2025 at 3:25 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad

Hukumomin Jamhuriyar Benin, sun fada jiya litinin cewa hare-haren da jiragen saman yaki na Najeriya suka kai sune suka gurgunta yunkurin juyin mulki a kasar, inda sojoji masu bore suka yi kokarin kama shugaba Patrice Talon. Sojoji masu yunkurin juyin mulkin sun samu isa dab da Shugaba Talon, wanda ya gane ma idanunsa ba-ta-kashi tsakaninsu…

Ci Gaba Da Karatu “Jiragen Saman Yakin Najeriya Suka Gurgunta Yunkurin Juyin Mulki A Benin” »

Afrika

An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar Polio
Published: December 9, 2025 at 2:08 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Ibrahim Alfah Ahmad No Comments on An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar Polio
Published: December 9, 2025 at 2:08 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad | Updated: December 9, 2025
An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar PolioPublished: December 9, 2025 at 2:08 AM | By: Ibrahim Alfah Ahmad | Updated: December 9, 2025

Shugabanni daga sassa dabam-dabam na duniya sun yi alkawarin samar da kudi Dala miliyan dubu daya da dari tara, domin karfafa yunkurin kare yara miliyan 370 daga cutar shan inna, ko Polio. Wannan alkawari da aka yi jiya litinin yana zuwa ne a daidai lokacin da manyan masu bada agaji suke tsuke bakin aljihu. Duk…

Ci Gaba Da Karatu “An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar Polio” »

Labarai

Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace
Published: December 8, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace
Published: December 8, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka SacePublished: December 8, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa hukumomin tsaro bisa kokarinsu na kubutar da dalibai 100 na makarantar Papiri Catholic School da ke Jihar Neja. Yayin da ya bayyana farin cikinsa kan dawowar daliban cikin lafiya, Shugaba Tinubu ya kuma umarci hukumomin tsaro da su tabbatar da gaggawar kubutar da sauran dalibai 115 da malamansu…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace” »

Labarai

Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja
Published: December 8, 2025 at 7:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja
Published: December 8, 2025 at 7:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar NejaPublished: December 8, 2025 at 7:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai bada Shawara kan Tsaro ga Shugaban Ƙasa (NSA), Malam Nuhu Ribadu, ya mika dalibai 100 na makarantar St. Mary Catholic School da ke Papiri, karamar hukumar Agwara a jihar Neja, ga gwamnatin jihar bayan ceto su daga hannun masu garkuwa da mutane. An gudanar da mika su a Minna a ranar Litinin, inda Wing…

Ci Gaba Da Karatu “Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja” »

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni ShidaPublished: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Mashawarcin shugaban kasar kan harkokin yada labarai da tsare tsare, Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce Gwamnonin sun kunshi na Sakkwato Ahmad Aliyu, Ondo, Lucky Aiyedatiwa, sai Gwamnan Jigawa Umar Namadi. Sauran sune Gwamnan Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kogi, Ahmed Usman Ododo da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025
“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Da yammanan ne dai aka iso da wasu daga cikin dalibai da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su tun a makon da ya gabata. Yan zu haka gwaman jihar Neja Alh. Umar Muhammad Bago, ya tarbi yaran. Zamu kawo muku karin bayani.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma
Published: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma
Published: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan YammaPublished: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A karon farko tun bayan da gwamnatin Nijar ta kudiri aniyar maka kamfanin Orano a kotu, kungiyoyin farar hula a kasar sun jaddada goyon baya kan abin da suka kira yunkurin kwato ‘yancin a kan sha’anin ma’adanai. Kungiyoyin sun kuma shawarci hukumomin na Nijar da su janye lasisin hakar zinare daga hannun kamfanonin da suka…

Ci Gaba Da Karatu “Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma” »

Afrika

An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar AdamawaPublished: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar hana fita na sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde, sakamakon sake barkewar rikici a yankin. Wata sanarwa da mai magana da yawun mataimakin gwamnan jihar Hussaini Hammangabdo, ya fitar a ranar Lahadi ta bayyana cewa an dauki matakin ne bayan sake tashin wata takaddama tsakanin al’ummomin yankin da yammacin…

Ci Gaba Da Karatu “An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa” »

Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 63 64 65 … 76 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • CAF Ta Hukunta Samuel Eto’o AFCON 2025 Labarai
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • Jakadan Amurka A Poland Ya Yanke Hulda Da Kakakin Majalisar Kasar Labarai
  • An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
  • Kungiyar ECOWAS Ta Koka Game Da Yawan Juyin Mulki A Kasashen Afirka Afrika
  • Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu Sarƙaƙiya Labarai
  • Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea Labarai
  • Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS Ne Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.