Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC
Published: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 10, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC
Published: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APCPublished: December 10, 2025 at 4:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya ce barin jam’iyyar PDP da ya yi ya biyo bayan gazawar jam’iyyar wajen kare shi a rikicin siyasar jihar. Fubara, wanda ya bayyana haka a taron masu ruwa da tsaki a Fadar Gwamnati da ke Fatakwal, ya ce ganawarsa da Shugaba Bola Tinubu ta tabbatar masa da cikakken goyon…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Fubara: Rashin Kariya daga PDP Ne Ya Tilasta Ni Komawa APC” »

Siyasa

Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa
Published: December 9, 2025 at 7:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa
Published: December 9, 2025 at 7:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin ArewaPublished: December 9, 2025 at 7:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Gwamnonin jihohin arewa ta Naɗa Ezekiel Gomos a matsayin babban darakta don karfafa haɗin kan yankin Kungiyar gwamnonin jihohin Arewa (NSGF) ƙarƙashin jagorancin Shugabanta kuma Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ta amince da naɗin Mista Ezekiel Gomos, OFR, a matsayin Babban daraktan sakatariyar ƙungiyar. Naɗin dai ya yi daidai da sabbin alƙawuran da…

Ci Gaba Da Karatu “Eziekel Gomos Ya Zamo Babban Daraktan Sakatariyar Zauren Gwamnonin Arewa” »

Najeriya

Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu
Published: December 9, 2025 at 6:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu
Published: December 9, 2025 at 6:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 9, 2025
Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin MuPublished: December 9, 2025 at 6:51 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 9, 2025

Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun umurci jami’an fiton kaya (Douanes) da su tsaurara binciken kayan da ke shigowa kasar daga Najeriya. Matakin wanda ke da nasaba da dalilan tsaro, wanda a ‘yan kwanaki kadan da suka shige aka samu tarin wasu ababe masu fashewa a wata motar jigila da ta tsallaka Nijar daga wata kasar…

Ci Gaba Da Karatu “Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu” »

Afrika

Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro
Published: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro
Published: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar TsaroPublished: December 9, 2025 at 5:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Najeriya da kasar Saudi Arabia sun kulla yarjejeniya ta shekaru biyar domin ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro da dangantakar soja tsakanin kasashen biyu. A cewar wata sanarwa daga ofishin sakataran yaɗa labaran ministan tsaron kasar, Ahmed Dan Wudil, yarjejeniyar za ta haɗa da musayar bayanan leken asiri, horas da soji, ƙera kayan tsaro, da haɗin gwiwa…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC
Published: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APCPublished: December 9, 2025 at 5:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya sanar da sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Gwamna Fubara dai ya sanar da sauya sheƙar ne yayin wani taron masu ruwa da tsaki a gidan gwamnati da ke birnin fatakwal na jihar Rivers. Wannan dai na zuwa ne ƙasa da mako guda bayan da ƴan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5
Published: December 9, 2025 at 4:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 9, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5
Published: December 9, 2025 at 4:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5Published: December 9, 2025 at 4:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Hukumar kula da rayuwar dabbobi ta majalisar dinkin duniya da masu kare hakkin dabbobi na Afurka sun nuna damuwa ga yanda Jakuna ke matukar raguwa a duniya, saboda kashe su da a ke yi don samun nama da kuma amfani da fatar su wajen magani da ‘yan kasar Sin ke amfani da shi. A gaba…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5” »

Labarai

Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin
Published: December 9, 2025 at 2:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin
Published: December 9, 2025 at 2:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji BeninPublished: December 9, 2025 at 2:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tura dakarun Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin domin tallafa wa kokarin dawo da zaman lafiya bayan yunƙurin juyin mulki da aka yi. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ne ya sanar da amincewar a zaman majalisar ranar Talata, inda ’yan majalisa suka kada kuri’a gaba ɗaya…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin” »

Labarai

ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma
Published: December 9, 2025 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma
Published: December 9, 2025 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta YammaPublished: December 9, 2025 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ayyana dokar ta ɓaci a yankin. Shugaban ƙungiyar ta ECOWAS, Omar Touray, ne ya sanar da hakan a ranar Talata, yayin zaman taron majalisar tsaro na 55, na matakin ministoci a Abuja. An kira taron ne saboda jerin juyin mulki da yunkurin tayar da hankula da…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma” »

Afrika

Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba
Published: December 9, 2025 at 10:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba
Published: December 9, 2025 at 10:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu BaPublished: December 9, 2025 at 10:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Rundunar Sojin Saman Najeriya ta Bayyana cewa Jirgin ta yana kan hanyar zuwa Portugal ne ba aikin leken asiri ba. Rundunar sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta tabbatar da cewa jirginta kirar C-130, wanda aka tilasta sauka a Burkina Faso, na kan aikin jigilar jirgi zuwa ƙasar Portugal ne  ba wani aikin ɓoye ko sirri…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba” »

Afrika

Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: December 9, 2025 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Posted on December 9, 2025December 9, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba
Published: December 9, 2025 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025
Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida BaPublished: December 9, 2025 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 9, 2025

Burkina Faso ta tsare sojojin Najeriya 11, ta kuma kwace jirgin saman NAF saboda shiga kasar ba bisa ka’ida ba. Gwamnatin sojin Burkina Fason ce, ta tabbatar da tsare jami’an sojan Najeriya 11 tare da kwace wani jirgin dakon kaya na rundunar sojin saman Najeriya (NAF) bayan ya shiga sararin samaniyar kasar ba tare da…

Ci Gaba Da Karatu “Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 6 7 8 … 20 Next

Sabbin Labarai

  • ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro
  • Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau
  • Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro
  • Hafsan Sojin Najeriya: Samar Da Sabbin Wajen Horas Da Sojoji Zai Inganta Tsaro
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai
  • Gwamnonin Arewa “Mun Amince Da Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
  • Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
  • Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara Wasanni
  • FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026. Wasanni
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.