Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Najeriya Da Amurka Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Bunƙasa Harkar Ma’adinai
Published: September 24, 2026 at 4:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Amurka Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Bunƙasa Harkar Ma’adinai
Published: September 24, 2026 at 4:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Da Amurka Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Bunƙasa Harkar Ma’adinaiPublished: September 24, 2026 at 4:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Najeriya da Amurka sun rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniya da zata ƙarfafa zuba jarin Amurka a fannin ma’adinai na Nijeriya. An rattaba hannu kan yarjejeniyar ne a gefen babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) da ke gudana a birnin New York na Amurka. Ministan Ma’adinai a Najeriya, Dakta Dele Alake, ne ya rattaba hannu…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Amurka Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Bunƙasa Harkar Ma’adinai” »

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Kotun Tarayya Ta Soke Tikitin Pantami, Ta Umarci PDP Ta Sake Zaben Fidda Gwani
Published: September 24, 2026 at 12:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 24, 2026

Posted on September 24, 2026September 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Tarayya Ta Soke Tikitin Pantami, Ta Umarci PDP Ta Sake Zaben Fidda Gwani
Published: September 24, 2026 at 12:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 24, 2026
Kotun Tarayya Ta Soke Tikitin Pantami, Ta Umarci PDP Ta Sake Zaben Fidda GwaniPublished: September 24, 2026 at 12:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: September 24, 2026

Kotun Tarayya da ke zamanta a Gombe ta umarci Jam’iyyar PDP da ta gudanar da sabon zaben fidda gwani domin fitar da ɗan takararta na kujerar gwamnan jihar Gombe a zaɓen 2027. Mai shari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta jagoranci shari’ar, bayan da Usman Aliyu Garry, Khamisu Ahmed Mailantarki da Abdulkadir Hamma Saleh suka shigar…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Tarayya Ta Soke Tikitin Pantami, Ta Umarci PDP Ta Sake Zaben Fidda Gwani” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Darakta Janar Charles Ebuebu Ya Jagoranci Taron Dabarun Karfafa Aikin Hukumar NBC
Published: September 24, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Darakta Janar Charles Ebuebu Ya Jagoranci Taron Dabarun Karfafa Aikin Hukumar NBC
Published: September 24, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Darakta Janar Charles Ebuebu Ya Jagoranci Taron Dabarun Karfafa Aikin Hukumar NBCPublished: September 24, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kula da harkokin yada labarai a Najeriya NBC, ta fara gudanar da wani muhimmin taron dabarun aiki a makarantar koyon aikin yada labarai ta kasa da ke Lifecamp a Abuja. Taron wanda Darakta Janar na Hukumar Mista Charles Ebuebu ke jagoranta, ya hada manyan shugabanni da kuma matasa ma’aikatan Hukumar. Taron na da nufin…

Ci Gaba Da Karatu “Darakta Janar Charles Ebuebu Ya Jagoranci Taron Dabarun Karfafa Aikin Hukumar NBC” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

REAL MADRID: VALVERDE YA SAMU RAUNI MAI TSANANI A ƘAFA
Published: September 22, 2026 at 1:49 PM | By: Bala Hassan

Posted on September 22, 2026 By Bala Hassan No Comments on REAL MADRID: VALVERDE YA SAMU RAUNI MAI TSANANI A ƘAFA
Published: September 22, 2026 at 1:49 PM | By: Bala Hassan
REAL MADRID: VALVERDE YA SAMU RAUNI MAI TSANANI A ƘAFAPublished: September 22, 2026 at 1:49 PM | By: Bala Hassan

Dan wasan tsakiya na Real Madrid da Uruguay, Federico Valverde, ya samu rauni a idon ƙafarsa ta hagu, bayan wata mummunar takalmi da Kang-in Lee ya yi masa a wasan Madrid derby. Real Madrid ta tabbatar da cewa Valverde ya samu mummunan rauni a idon ƙafar, yayin da rahotanni daban-daban ke bayar da lokutan murmurewa…

Ci Gaba Da Karatu “REAL MADRID: VALVERDE YA SAMU RAUNI MAI TSANANI A ƘAFA” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15
Published: September 21, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15
Published: September 21, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15Published: September 21, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da al’ummomi 8,000 da makarantu 4,500 a jihohi 15 na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa tsakanin ranar 19 zuwa 25 ga Satumba, a cewar sabon gargadin ambaliyar ruwa da Hukumar Kula da yanayi ta Najeriya (NIHSA) ta fitar. Hukumar ta yi gargadin cewa hauhawar ruwan koguna na iya haddasa ambaliyar ruwa a wasu al’ummomi masu…

Ci Gaba Da Karatu “NIHSA Ta Yi Gargadin Ambaliyar Ruwa A Jihohi 15” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe
Published: September 21, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe
Published: September 21, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A GombePublished: September 21, 2026 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gidauniyar Ci gaban Al’umma ta Misilli ta shigar da ƙarin yara 60 cikin makarantun firamare a Jihar Gombe, lamarin da ya sa adadin yaran da suka amfana da tallafin ilimi na gidauniyar tun bayan kafuwarta ya kai 210. Mai kula da ayyukan gidauniyar, Yusuf Hamza, ne ya bayyana hakan a yayin bikin karɓar rukunin yara…

Ci Gaba Da Karatu “Gidauniyar Misilli Ta Tallafa Wa Yara Da Dattawa A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya
Published: September 20, 2026 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya
Published: September 20, 2026 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran KaryaPublished: September 20, 2026 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gidauniyar Africa Media Development Foundation (AMDF) ta yi kira ga ’yan jarida da kafafen yaɗa labarai da su ƙara ƙaimi wajen tabbatar da sahihancin bayanai, musamman yayin da Najeriya ke tunkarar babban zaɓen shekarar 2027. Gidauniyar ta bayyana hakan ne a yayin bikin Lacca ta 8 ta Bagauda Kaltho Media Lecture, wadda aka gudanar ranar…

Ci Gaba Da Karatu “Laccar Bagauda Kaltho Ta Jaddada Muhimmancin Yaƙi Da Yaɗa Labaran Karya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu
Published: September 20, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu
Published: September 20, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A MakarantuPublished: September 20, 2026 at 3:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta fara wani shirin rigakafin cutar diphtheria na gaggawa, bayan da aka samu rahoton mutane kusan 332 da suka kamu da cutar a ƙananan hukumomi huɗu na jihar. Ƙananan hukumomin da abin ya shafa sun haɗa da Akko, Gombe, Kwami da Funakaye. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Ma’aikatar Ilimi ta Jihar…

Ci Gaba Da Karatu “Cutar Mashako: Gwamnatin Gombe Ta Fara Rigakafin Gaggawa A Makarantu” »

Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin
Published: September 20, 2026 at 3:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin
Published: September 20, 2026 at 3:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen TalabijinPublished: September 20, 2026 at 3:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya, NUJ, Kwamared Alhassan Yahaya Abdullahi, ya jajanta wa mahukunta da ma’aikatan Gombe Media Corporation, GMC, bisa gobarar da ta lalata ginin da ke ɗauke da ɗakunan shirye-shiryen talabijin na kamfanin. Gobarar ta afku ne ranar Asabar, inda ta haddasa asarar kayayyaki da na’urorin aikin watsa shirye-shirye da dama. Kwamared…

Ci Gaba Da Karatu “NUJ Ta Kai Ziyarar Jaje GMC Bayan Gobara Ta Lalata Ginin Sashen Talabijin” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

ANNOUR Ta Raba Kayan Makaranta Na CFA Miliyan 5.5 Ga Yara A Douala
Published: September 20, 2026 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ANNOUR Ta Raba Kayan Makaranta Na CFA Miliyan 5.5 Ga Yara A Douala
Published: September 20, 2026 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
ANNOUR Ta Raba Kayan Makaranta Na CFA Miliyan 5.5 Ga Yara A DoualaPublished: September 20, 2026 at 11:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Daga Mohamman Awwal Garba a Kamaru Ƙungiyar ANNOUR ta tallafa wa yara kusan 500 daga iyalai masu ƙaramin ƙarfi a birnin Douala na Kamaru, ta hanyar rabon kayan makaranta da kuɗinsu ya kai kimanin Francs CFA miliyan 5 da dubu 500. An gudanar da shirin ne a filin waha na wasannin Olympics da ke Douala,…

Ci Gaba Da Karatu “ANNOUR Ta Raba Kayan Makaranta Na CFA Miliyan 5.5 Ga Yara A Douala” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 5 6 7 … 168 Next

Sabbin Labarai

  • Agadez: An Gudanar Da Jana’izar Mutane Da Suka Mutu A Wani Harin Ta’addanci
  • Ilimi: Gidauniyar Danbayo Ta Tallafa Wa Ɗalibai Dubu Uku A Gombe
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Ebola A Abuja
  • Tambuwal Ya Karyata Rahotannin Shirin Komawarsa APC
  • UNICEF Ta Miƙa Kwalayen Abincin Jinya Ga Yara Masu Tamowa A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai Labarai
  • ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau Afrika
  • Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro. Najeriya
  • Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa Afrika
  • Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki Labarai
  • Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 Najeriya
  • Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa Afrika
  • Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.