Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera Makamai
Published: December 25, 2025 at 7:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 25, 2025

Posted on December 25, 2025December 25, 2025 By Bala Hassan No Comments on Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera Makamai
Published: December 25, 2025 at 7:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 25, 2025
Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera MakamaiPublished: December 25, 2025 at 7:12 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 25, 2025

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu a laraba yace kasar bani yahudun, zata kashe kudi dala bilyan 110 cikin shekaru hudu masu zuwa, wajen kafa sashen kera makamai maizaman kansa domin kasar ta rage dogaro kan wasu kasashe wajen samun makamai. “Zamu ci gaba da neman wasu muhimman bukatu, a hanu daya kuma zamu samar da makamai…

Ci Gaba Da Karatu “Netanyahu: Zamu Kashe Dala Billiyan $110 Cikin Shekaru Hudu Don Kera Makamai” »

Sauran Duniya

Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2
Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2
Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2Published: December 23, 2025 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Asusun bada lamuni na duniya watau IMF a takaice yace ya cimma yarjejeniya da Masar a wasu matakai na biyar da na shida na rance, wanda zai sa asusun ya baiwa Misra dala bilyan 2.5. Asusun yace ya hade rukuni na biyar dana shida karkshin shirin bitar rancen, saboda hakan ya baiwa hukumoin Masar damar…

Ci Gaba Da Karatu “Asusun IMF Zai Bawa Kasar Misra Lamunin Sama Da Dala Biliyan 2” »

Sauran Duniya

Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya
Published: December 17, 2025 at 9:04 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Posted on December 17, 2025December 17, 2025 By Bala Hassan No Comments on Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya
Published: December 17, 2025 at 9:04 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025
Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi DayaPublished: December 17, 2025 at 9:04 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Farashin danyen mai ya farfado da fiye da kashi daya cikin dari a yau laraba, bayanda shugaban Amurka Donald Trump, ya bada umarnin hana jiragen dakon mai da aka azawa takunkumi shiga ko fita daga Venezuela, al’amarii da ya kara jefa zaman dar dar ta fuskar siyasa a duniya, kuma ya rage fargabar da ake…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya” »

Sauran Duniya

Somaliya: Ba Za Mu Dauki Wulakancin Donald Trump Ba!
Published: December 11, 2025 at 10:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 11, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Somaliya: Ba Za Mu Dauki Wulakancin Donald Trump Ba!
Published: December 11, 2025 at 10:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Somaliya: Ba Za Mu Dauki Wulakancin Donald Trump Ba!Published: December 11, 2025 at 10:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Ministan tsaron Somalia yace kasar ba zata amince ana wulakanta kasar ba, bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya sake zagin kasar dake gabashin Afirka. Da yake magana a wani gangami ranar talata da aka shirya a Pennsylvania, domin maida hankali kan nasarorn gwamnatinsa ta fuskar tattalin arziki, Shugaba Trump yayi Allah wadai da barin…

Ci Gaba Da Karatu “Somaliya: Ba Za Mu Dauki Wulakancin Donald Trump Ba!” »

Sauran Duniya

Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha
Published: December 11, 2025 at 9:40 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 11, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha
Published: December 11, 2025 at 9:40 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da RashaPublished: December 11, 2025 at 9:40 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Ukraine ta mikawa Amurka daftarin yarjejeniyar kawo karshen yakin da kasar take yi da Rasha da aka yi wa kwaskwarima mai bukatu ko matakai 20, kaar yadda shugaban na Ukraine Volodymyr Zelensky ya fada yau Alhamis, ya kara da cewa har yanzu batun baiwa Rasha wani bangaren kasar yana ci gaba da hana ruwa gudu…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha” »

Sauran Duniya

Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa
Published: December 11, 2025 at 9:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 11, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa
Published: December 11, 2025 at 9:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel GudunmawaPublished: December 11, 2025 at 9:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Yau Alhamis shugaban Rasha Vladimir Putin, yayi magana da shugaban kasar Venezuel Nicolas Maduro ta woyar tarho, inda ya baiwa Madurn tabbacin hadin kai da goyon bayan Moscow ga gwamnatin kasar, yayinda tak kara fuskantar matsin lamba daga ketare, kamar yadda fadar kremlin ta fada. Maduro yana fuskkantar matsin lamba daga shugaban Amurka Donald Trump…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa” »

Sauran Duniya

Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba
Published: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba
Published: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare BaPublished: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaba Vladimir Putin na Rasha, yace wasu shawarwarin dake kumshe cikin shirin Amurka na kawo karshen yakin Ukraine, ba masu karbuwa ba ne ga kasarsa, abinda ke nuna cewa har yanzu da sauran aiki kafin a iya cimma yarjejeniya. Shugaba Donald Trump na Amurka ya kaddamar da yunkurin diflomasiyya mafi girma da aka gani na…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba” »

Sauran Duniya

Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu
Published: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

Posted on December 3, 2025December 3, 2025 By Bala Hassan No Comments on Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu
Published: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025
Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane BiyuPublished: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

A halin da ake ciki, Hamas ta mika ma Isra’ila gawar daya daga cikin mutane biyu  da suka rage cikin wadanda ta yi garkuwa da su a yau laraba, a yayin da Isra’ila ke cewa zata bude bakin iyakar Rafah da ta hada Gaza da kasar Masar da zarar ta samu sauran gawarwakin da suka…

Ci Gaba Da Karatu “Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu” »

Sauran Duniya

Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai
Published: December 2, 2025 at 2:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 2, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai
Published: December 2, 2025 at 2:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da MaiPublished: December 2, 2025 at 2:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Iran ta kama wani jirgin dakon dannyen Mai da tutar kasar Eswatini, jiya Lahdi, jirgin ruwan wanda yake dauke da Mai lita dubu 350 da aka yi sumogal, kamar yadda kamfanin dillancin labarai Tasnim mai kwarya kwaryar cin gashin kai ya bada labari. Wani kwamandan dakarun juyin juya hali yace rundunr ta kama wani jirgi…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai” »

Sauran Duniya

Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad
Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka RayukaPublished: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Wutar gobara mafi muni da aka gani a Hong Kong cikin shekaru fiye da 60, ta kwana tana ci, inda ya zuwa yanzu an ce akalla mutane arbain da hudu (44) ne suka mutu, yayin da ba a san inda wasu dari biyu da saba’in da tara (279) suke ba. Har yanzu dai jami’an agaji…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka” »

Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 39 40 41 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Najeriya Da Haɗin Guiwar Gwamnatin Jihar Zamfara Suna Shirin Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Jihar Rumbun Hotuna
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030 Labarai
  • An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura Labarai
  • Najeriya Da Dubai Zasu Karbi Bakoncin Taron Zuba Hannayen Jari Najeriya
  • Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a Sauran Duniya
  • An Zargi Kasar Eritrea Da Cin Zarafin Sojojin Habasha Afrika
  • Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.