Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha
Published: December 11, 2025 at 9:40 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 11, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha
Published: December 11, 2025 at 9:40 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da RashaPublished: December 11, 2025 at 9:40 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Ukraine ta mikawa Amurka daftarin yarjejeniyar kawo karshen yakin da kasar take yi da Rasha da aka yi wa kwaskwarima mai bukatu ko matakai 20, kaar yadda shugaban na Ukraine Volodymyr Zelensky ya fada yau Alhamis, ya kara da cewa har yanzu batun baiwa Rasha wani bangaren kasar yana ci gaba da hana ruwa gudu…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Mika Wa Amurka Daftarin Yarjejeniya Da Rasha” »

Sauran Duniya

Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa
Published: December 11, 2025 at 9:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 11, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa
Published: December 11, 2025 at 9:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel GudunmawaPublished: December 11, 2025 at 9:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Yau Alhamis shugaban Rasha Vladimir Putin, yayi magana da shugaban kasar Venezuel Nicolas Maduro ta woyar tarho, inda ya baiwa Madurn tabbacin hadin kai da goyon bayan Moscow ga gwamnatin kasar, yayinda tak kara fuskantar matsin lamba daga ketare, kamar yadda fadar kremlin ta fada. Maduro yana fuskkantar matsin lamba daga shugaban Amurka Donald Trump…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa” »

Sauran Duniya

Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba
Published: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Posted on December 5, 2025December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba
Published: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025
Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare BaPublished: December 5, 2025 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 5, 2025

Shugaba Vladimir Putin na Rasha, yace wasu shawarwarin dake kumshe cikin shirin Amurka na kawo karshen yakin Ukraine, ba masu karbuwa ba ne ga kasarsa, abinda ke nuna cewa har yanzu da sauran aiki kafin a iya cimma yarjejeniya. Shugaba Donald Trump na Amurka ya kaddamar da yunkurin diflomasiyya mafi girma da aka gani na…

Ci Gaba Da Karatu “Ga Dukkan Alamu Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Bai Kare Ba” »

Sauran Duniya

Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu
Published: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

Posted on December 3, 2025December 3, 2025 By Bala Hassan No Comments on Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu
Published: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025
Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane BiyuPublished: December 3, 2025 at 8:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 3, 2025

A halin da ake ciki, Hamas ta mika ma Isra’ila gawar daya daga cikin mutane biyu  da suka rage cikin wadanda ta yi garkuwa da su a yau laraba, a yayin da Isra’ila ke cewa zata bude bakin iyakar Rafah da ta hada Gaza da kasar Masar da zarar ta samu sauran gawarwakin da suka…

Ci Gaba Da Karatu “Hamas Ta Mika Ma Isra’ila Gawar Daya Daga Cikin Mutane Biyu” »

Sauran Duniya

Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai
Published: December 2, 2025 at 2:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 2, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai
Published: December 2, 2025 at 2:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da MaiPublished: December 2, 2025 at 2:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Iran ta kama wani jirgin dakon dannyen Mai da tutar kasar Eswatini, jiya Lahdi, jirgin ruwan wanda yake dauke da Mai lita dubu 350 da aka yi sumogal, kamar yadda kamfanin dillancin labarai Tasnim mai kwarya kwaryar cin gashin kai ya bada labari. Wani kwamandan dakarun juyin juya hali yace rundunr ta kama wani jirgi…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai” »

Sauran Duniya

Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 27, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka
Published: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad
Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka RayukaPublished: November 27, 2025 at 7:12 PM | By: Nafisa Ahmad

Wutar gobara mafi muni da aka gani a Hong Kong cikin shekaru fiye da 60, ta kwana tana ci, inda ya zuwa yanzu an ce akalla mutane arbain da hudu (44) ne suka mutu, yayin da ba a san inda wasu dari biyu da saba’in da tara (279) suke ba. Har yanzu dai jami’an agaji…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Mafi Muni Cikin Shekaru 60 A Hong Kong Ta Hallaka Rayuka” »

Sauran Duniya

Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya
Published: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad

Posted on November 26, 2025 By Nafisa Ahmad No Comments on Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya
Published: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad
Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma YarjejeniyaPublished: November 26, 2025 at 3:55 PM | By: Nafisa Ahmad

A yau talata Ukraine ta bayyana goyon bayanta ga tsarin cimma yarjejeniyar zaman lafiya da kasar Rasha, amma ta ce tilas sai an warware wasu muhimman batutuwan da suke kumshe cikin shirin a tattaunawa tsakanin shugaba Volodymyr Zelensky da shugaba Donald Trump na Amurka. Wannan sako daga bitnin Kiev  na nuni da cewa matsin diflomasiyyar…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya” »

Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 44 45

Sabbin Labarai

  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi
  • Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado Afrika
  • Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine Afrika
  • Hukumar Hakar Ma’adanai A Kasar Zambiya Ta Dakatar Da Ayyukanta Kimiya
  • Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
  • Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
  • Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa Labarai
  • Rikicin Siyasa A Jihar Rivers Sakamakon Ayyana Fubara A Matsayin Shugaban APC Siyasa
  • Kotun Daukaka Kara A Faransa Zata Tabbatar Da Hukuncin ‘Yan Jam’iyyar Ra’ayin Rikau Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.