Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Published: February 22, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar Ukraine ta bada sanarwar cewa ta kai farmaki kan wata masana’antar kera makamai masu linzami a can wani wuri mai nesa a Rasha, Kyiv tayi amfani da makami mai linzami wadda ta kera a cikin gida wajen kai wannan farmaki da ta kai wa Rasha cikin dare.

Rundunar mayakan ukraine ta kuma fada a cikin sanarwar da ta fitar cewa, masana’antar da ta kai wa harin yana wani gari da ake kira Votkinsk, mai tazarar kilomita 1400 daga Ukraine, inda Rasha take kera makamai masu linzami masu cin dogon zanga da kuma matsakaita.

Ha kazalika, Ukraine din tace ta kai harin kan wata tashar iskar gas a yankin Rasha da ake kira Samara.

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Kasar Jamus Ta Haramtawa Yara Kasa Da Shekaru 14 Hawa Dandalin Sada Zumunta
Next Post: Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya

Karin Labarai Masu Alaka

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga Labarai
Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni Afrika
Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe Afrika
Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar Iran Afrika
Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil Afrika
Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya Nishadi
  • Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
  • Gwamnan Jihar Filato Ya Karbi Katin APC Labarai
  • Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central Afrika
  • Kasar Botswana Na Samun Kudaden Shiga Da Lu’ulu’u Labarai
  • Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
  • ‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Kenya Zata Samar Da Makamashi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.