Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye
Published: April 13, 2026 at 6:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye
Published: April 13, 2026 at 6:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan KayePublished: April 13, 2026 at 6:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon jagoran masu kishin ƙasa na Hungary, Viktor Orban, ya amince da shan kaye a jiya Lahadi bayan babbar nasarar zaɓe da sabuwar jam’iyyar adawa ta Tisza ta samu, lamarin da ya zama koma baya ga abokan hulɗarsa a Rasha da kuma Fadar White House ta Shugaban Amurka Donald Trump. Sakamakon zaɓen da aka samu…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar
Published: April 12, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar
Published: April 12, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban KasarPublished: April 12, 2026 at 8:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Djibouti Ismael Omar Guelleh ya sake lashe zaben kasar da aka gudanar a ranar Jumu’a da kaci 97.8 cikin dari na kuri’u, a cewar kafar yada labarai ta kasar a ranar Asabar. Wannan ya bashi damar sake rike ragamar mulkin kasar a karo na shida, inda Zai ci gaba da mulkin da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a
Published: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a
Published: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’aPublished: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Djibouti zata gudanar da zaben shugaban kasa a yau Jumu’a, inda ake ganin shugaba mai ci a yanzu Isma’il Omer Guelleh zai lashe, ya ci gaba da mulkin da ya shafe shekaru 27 yana kai, bayan da majalisar kasar ta soke dokar data kayyade shekarun masu tsayawa takara, wadda da akwai ta zata haramta…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe
Published: April 8, 2026 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 9, 2026

Posted on April 8, 2026April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe
Published: April 8, 2026 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 9, 2026
Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar GombePublished: April 8, 2026 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 9, 2026

A zaman Majalisar Zantaswar jihar Gombe Karo na 53 Gwamna Inuwa Yahaya ya rusa Majalisar Zartarwa ta Jihar a yau laraba 08 Afrilun 2026 “Mun rusa majalisar zartarwa ta jiha ne don baiwa kwamishinonin mu dake da sha’awar takara a zaben 2027 dake tafe dama su cinma muradun su na siyasa. Bayan kwamishinoni Kazalika na…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye
Published: April 5, 2026 at 9:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye
Published: April 5, 2026 at 9:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye SauyePublished: April 5, 2026 at 9:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar Majalisar dokokin kasar Kamaru ta amince da gagarumin rinjaye sake kirkiro da ofishin mataimakin shugaban kasa, mataki da gwamnatin tace zai sa a sami dorewa a tafiyar da harkokin gwamnati, amma ‘yan hamayya suka bayyana matakin a zaman karawa Barno doki ne ga bangaren zartaswa. A wani zaman hadin guiwar majalisun kasar da…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar
Published: April 2, 2026 at 7:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar
Published: April 2, 2026 at 7:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni JanarPublished: April 2, 2026 at 7:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sauke atoni janar ta kasa Pam Bondi daga mukamin ta ranar Alhamis, a cewar wani jami’in fadar White House, biyo bayan tarin takaici ga yadda take gudanar da aikin ta, ciki har da yadda ta tafiyar da bincike kan takardun da suka shafi Jeffrey Espien. Baya ga haka kuma, Trump…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Ya Sauke Antoni Janar” »

Amurka, Labarai, Siyasa

Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya
Published: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya
Published: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa ZariyaPublished: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Darikar tijjaniya a Najeriya na ci gaba da nuna bukatar ganin gwamnatin Najeriya ta sako shehin Malami Sheik Sani Khalifa zariya da hukumomin kasar ke tsare dashi tun a watan disambar bara. A Wani Babban taro da Kungiyar ta tijjaniya ta gudanar ta Bukaci Hukumomin Najeriyar da su hanzarta Sakin shehin Malamin. Zargin alaka…

Ci Gaba Da Karatu “Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna
Published: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Posted on March 31, 2026April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna
Published: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026
Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar GwamnaPublished: March 31, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 1, 2026

Ministan Sufuri, Sanata Saidu Ahmed Alkali, ya mika takardar murabus dinsa a hukumance ga Fadar Shugaban Kasa. Sanarwar Umar Alkali Jibril Mataimaki na Musamman kan Kafofin Yada Labarai ga Ministan ta bayyana cewa, wannan mataki ya biyo bayan umarnin Shugaban Kasa ne da ya bukaci dukkan masu rike da mukaman siyasa masu sha’awar tsayawa takara…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi
Published: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi
Published: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin KudiPublished: March 31, 2026 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, majalisun dokokin Najeriya suka amince da kari akan Kasafin kudin kasar zuwa Naira trillion 68 da milyan milya dari uku, wato dala bilyan 49 da milyan dubu 400, bayan da shugaban kasar Bola Ahmed Tinubu ya bukaci wakilan su amince da canjin domin karfafa shirin da aka gabatar musu tun da farko cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC
Published: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADCPublished: March 31, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar ADC, tare da karɓar katin jam’iyyar a hukumance.

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 11 12 13 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba Afrika
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Labarai
  • Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba Labarai
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe Afrika
  • Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar Afrika
  • Kasar Amurka Takara Saka Takunkumi Akan Kasar Venezuela Amurka
  • Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.