Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf
Published: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf
Published: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen GulfPublished: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dangantakar Iran da kasashen yankin Gulf, za ta bukaci yin nazari mai zurfi dangane da yakin da Amurka da Isra’ila ke yi kan Iran, tare da takaita karfin ikon kasashen ta yadda yankin zai samu ci gaba, in ji jakadan Tehran a Saudiyya jiya Lahadin. Ambasada Alireza Enayati da aka tambaye shi ko ya damu…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe
Published: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe
Published: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo KarshePublished: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Amurka da ke mayar da martani kan rashin tabbas na tattalin arziki kan hauhawar farashin man fetur, a ranar Lahadi sun yi hasashen cewa, yakin Amurka da Isra’ila zai kawo karshe nan da makwanni, kuma za a samu raguwar farashin makamashi, duk kuwa da ikirarin da Iran din ta yi na cewa tana nan…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique
Published: March 14, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique
Published: March 14, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rwanda Zata Janye Dakaru Daga MozambiquePublished: March 14, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Rwanda ta ce zata janye dakarun ta daga yankin Cabo Delgado na kasar Mozambique, inda suke taimakawa wajen dakile hare-haren ‘yan ta’adda, idan kokarin nata baya samun goyon baya na tallafin kudade daga kasashen waje. Dakarun da aka aike su tun shekarar 2021 bayan da Mozambique ta bukaci hakan, sun taimaka wajen kawo kwanciyar…

Ci Gaba Da Karatu “Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da IranPublished: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi watsi da kokarin da ‘yan kawancen Amurka na kasashen yankin Gabas ta Tsakiya suke yi na a fara tattaunawar diplomasiyya don kawo karshen yaki da Iran, wanda aka fara mako biyu da suka wuce, a cewar wasu majiyoyi biyu dake da masaniya kan abun. A nata bangaren, kasar Iran ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg
Published: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg
Published: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin KhargPublished: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta ce zata mai da martani kan harin da Amurka ta kai a cibiyar mai dake tsibirin Kharg. Fadar gwamnatin Tehran tayi kira ga mutane a Hadaddiyar Daukar Larabawa da su fice daga tasoshi da wurin ajiye jiragen ruwa, da kuma wuraren da ‘yan kasar Amurka ke boyewa, a cewar wani mai magana da…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa
Published: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa
Published: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya NakasaPublished: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sabon shugaban addinin Islama na ran, Mojtaba Khameni, yaji rauni, kuma watakil ya nakasa, inji sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth a jiya jumma’a, har yana tababar yadda za’a yi Mojtaban ya jagoranci kasar, bayan mako biyu na hare haren da Amurka da Isra’ila suke kaiwa kan kasar. A ranar Alhamis ne aka ji kalaman farko…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran
Published: March 14, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran
Published: March 14, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar IranPublished: March 14, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trumo, jiya jumma’a, yace Amurka ta kai hari kan duk wani muradun soja a wani tsibirin kasar Iran da ake kira Kharg, wadda babban wurin jigilar kayayyaki zuwa ketare. “Saboda dottaku, naki na lalata illahirin kayan ayyukan mai dake tsibirin,” Mr. Trump ya rubuta a shafinsa na Truth Social. Amma idan Iran, ko…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan
Published: March 14, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan
Published: March 14, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A SudanPublished: March 14, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar likitoci ta kasa da kasa “Nagari Na Kowa,” da ake kira Doctors Without Borders mai cibiya a Faransa, ta fada ranar Jumma’a cewa, tayi jinyar mutane 20 sakamakon raunuka da suka samu da ya biyo bayan wani hari da aka kai da jirgin yaki da bashi da matuki, wadda ya tada gobara a wani…

Ci Gaba Da Karatu “MDD: Fiye Da Farar Hula Metan 200 Suka Mutu A Sudan” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Gabannin Harin Amurka Da Isra’ila Iran Farisa Ta Shirya Nata
Published: March 14, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gabannin Harin Amurka Da Isra’ila Iran Farisa Ta Shirya Nata
Published: March 14, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gabannin Harin Amurka Da Isra’ila Iran Farisa Ta Shirya NataPublished: March 14, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tun gabannin Amurka da Isra’ila su kaddamar hari kan Iran, Farisa mai bin tafarkin shari’a a gudanar da harkokin kasar, ta shirya nata makamin, ta wajen yin garkuwa ko shinge kan babbar hanyar da ake bi ta ruwa na safarar mai da duniya ta dogara akai a zaman nata karfi, duba da fin karfinta ta…

Ci Gaba Da Karatu “Gabannin Harin Amurka Da Isra’ila Iran Farisa Ta Shirya Nata” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran
Published: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran
Published: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki IranPublished: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump yace Amurka zata kai farmaki mai tsanani kan Iran “makon da yake zuwa,” jim kadan bayan da ya dage takunkumi kan sayen mai daga Rasha na tsawon kwanaki 30, da nufin saukaka farashin mai da yayi tashin goron zabbi, sakamakon hare-haren hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamr kan Iran. Farashin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 23 24 25 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Chadi Ta Rufe Iyakar Ta Da Kasar Sudan Afrika
  • Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran Afrika
  • Chukwueze, Ya Ci Gaba Da Riƙe Rigarsa Mai Lamba 21 A AC Milan Wasanni
  • Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar Afrika
  • Najeriya Zata Kara Mai Da Take Hakowa Afrika
  • An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe Kimiya
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Kauyuka Dake Yammacin A Najeriya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.