Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Wasanni

Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
Published: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana
Published: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu BanaPublished: February 14, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Abubakar Usman Maiyama ya zama gwarzon bikin kamun kifi na Argungu cikin masunta 40,000 Abubakar Usman Maiyama daga jihar Kebbi ya zama gwarzon bana a bikin Argungu Fishing Festival, bayan da ya kama kifi mai nauyin kilogiram 59. Majiyoyi sun ruwaito cewa sama da masu kamun kifi 40,000 ne suka shiga kogin domin fafatawa, amma…

Ci Gaba Da Karatu “Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana” »

Labarai, Najeriya, Wasanni

Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar
Published: February 6, 2026 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar
Published: February 6, 2026 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun JiharPublished: February 6, 2026 at 4:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ci gaba da shirye-shiryen Gasar Kwallon Kafa ta Masarautun Jihar Gombe, wata tawaga ƙarƙashin jagorancin Shugaban Gasar, Ahmed Shuaibu Gara Gombe, ta kai ziyara fadojin sarakuna goma sha biyar a faɗin jihar Gombe. Da yake bayyana manufar ziyarar, Ahmed Shuaibu Gara Gombe ya ce irin waɗannan wasanni na taimakawa wajen ƙarfafa zumunci, kyautata alaƙa,…

Ci Gaba Da Karatu “Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar” »

Labarai, Wasanni

An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe
Published: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026

Posted on February 1, 2026February 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe
Published: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026
An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar GombePublished: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026

An Kaddamar da Kwamitin Gasar Kofin Haɗin Kan Masarautun Gargajiya na Gombe 2026 An kaddamar da Kwamitin Shirya Gasar Ƙwallon Ƙafa ta Haɗin Kan Masarautun Gargajiya na jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya, wadda aka fi sani da Kofin Haɗin Kan Sarkin Gombe 2026, a hukumance a birnin Gombe. An gudanar da bikin kaddamarwar…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe” »

Labarai, Najeriya, Wasanni

CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025
Published: January 29, 2026 at 8:05 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 29, 2026 By Bala Hassan No Comments on CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025
Published: January 29, 2026 at 8:05 AM | By: Bala Hassan
CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025Published: January 29, 2026 at 8:05 AM | By: Bala Hassan

Hukumar ladabtarwa ta CAF ta kakabawa hukumar kwallon kafa ta Senegal FSF, da hukumar kwallon ta Moroko takunkumi. Hukumar ladabtarwa ta (“CAF”) ta sanya takunkumi kan Senegal da Moroko da wasu ‘yan wasa da jami’ai game da abubuwan da suka faru a lokacin gasar cin kofin Afirka na CAF na Moroko 2025, wanda ya keta…

Ci Gaba Da Karatu “CAF Ta Yanke Hukunci Kan Ƙasashen Senegal Da Moroko AFCON 2025” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Najeriya Na ƙoƙarin Shiga Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Ta Barauniyar Hanya
Published: January 22, 2026 at 6:24 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 22, 2026

Posted on January 22, 2026January 22, 2026 By Bala Hassan No Comments on Najeriya Na ƙoƙarin Shiga Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Ta Barauniyar Hanya
Published: January 22, 2026 at 6:24 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 22, 2026
Najeriya Na ƙoƙarin Shiga Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Ta Barauniyar HanyaPublished: January 22, 2026 at 6:24 AM | By: Bala Hassan | Updated: January 22, 2026

Tsohon kyaftin ɗin Super Eagles, na Najeriya Sunday Oliseh, ya yi iƙirarin cewa Najeriya na ƙoƙarin samun cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 2026 ta wata hanya daban. Oliseh ya yi wannan jawabin ne a lokacin da yake yi wa jaridar Sunday Oliseh ta Global Football Insights jawabi bayan kammala gasar AFCON…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Na ƙoƙarin Shiga Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Ta Barauniyar Hanya” »

Wasanni

Ana Sa Ran FIFA Za Ta Yanke Hukunci Kan Karar Da Najeriya Ta Shigar Kan DR Congo
Published: January 22, 2026 at 6:16 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 22, 2026 By Bala Hassan No Comments on Ana Sa Ran FIFA Za Ta Yanke Hukunci Kan Karar Da Najeriya Ta Shigar Kan DR Congo
Published: January 22, 2026 at 6:16 AM | By: Bala Hassan
Ana Sa Ran FIFA Za Ta Yanke Hukunci Kan Karar Da Najeriya Ta Shigar Kan DR CongoPublished: January 22, 2026 at 6:16 AM | By: Bala Hassan

Ana sa ran FIFA za ta yanke hukunci a watan gobe kan karar da Najeriya ta shigar kan Jamhuriyar Demokradiyyar Congo (DR Congo) sakamakon wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 2026. Hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta shigar da kara a hukumance wa FIFA tana zargin cewa Jamhuriyar Demokradiyyar…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Sa Ran FIFA Za Ta Yanke Hukunci Kan Karar Da Najeriya Ta Shigar Kan DR Congo” »

Wasanni

Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025
Published: January 22, 2026 at 6:04 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 22, 2026 By Bala Hassan No Comments on Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025
Published: January 22, 2026 at 6:04 AM | By: Bala Hassan
Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025Published: January 22, 2026 at 6:04 AM | By: Bala Hassan

Shugaban ƙasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya bayar da kyaututtuka sama da dala 130,000 da kuma filayen bakin teku ga kowanne memba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar bayan nasarar da suka samu a wasan ƙarshe na gasar cin kofin ƙasashen Afirka da suka fafata da Morocco ranar Lahadi. Faye ya yi jawabin ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025” »

Wasanni

Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta
Published: January 19, 2026 at 8:08 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 19, 2026 By Bala Hassan No Comments on Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta
Published: January 19, 2026 at 8:08 PM | By: Bala Hassan
Barcelona na hangen Enrique Ko ArtetaPublished: January 19, 2026 at 8:08 PM | By: Bala Hassan

Ƙungiyar Kwallon Kafa ta Barcelona na tunanin ɗauko mai horaswar da ƙungiyar kwallon kafa ta Paris St-Germain Louis Enrique ko kocin Arsenal Mikel Arteta. Barcelona na bukatar daya daga cikin sun don zame ma ta kocin ƙungiyar a nan gaba, sai dai Barcelona mai fafatawa a gasar Laliga na Ƙasar Spain, ta ce har yanzu…

Ci Gaba Da Karatu “Barcelona na hangen Enrique Ko Arteta” »

Wasanni

CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Posted on January 19, 2026January 19, 2026 By Bala Hassan No Comments on CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw
Published: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026
CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape ThiawPublished: January 19, 2026 at 7:23 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 19, 2026

Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw bayan ya yi abin da bai dace ba a wasan karshe na AFCON 2025 tsakanin Senegal da Morocco masu masaukin baki. Kwamitin ladabtarwa na CAF ya sami Thiaw da laifin karya dokokin gasar bayan ya umarci ‘yan wasansa da su fice daga…

Ci Gaba Da Karatu “CAF Ta Dakatar Da Kocin Senegal Pape Thiaw” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025.
Published: January 19, 2026 at 6:51 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 19, 2026 By Bala Hassan No Comments on Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025.
Published: January 19, 2026 at 6:51 AM | By: Bala Hassan
Senegal Ta Lashe Gasar Kofin  Nahiyar Afirka Afcon 2025.Published: January 19, 2026 at 6:51 AM | By: Bala Hassan

Senegal ta lashe gasar cin kofin kasashen nahiyar afirka Afcon na shekarar 2025. A ranar Lahadi 18/01/2026 an fafata a wasan karshe na gasar cin kofin kwallon kafa ta kasashen Afirka wadda ya guda a Kasar Moroko. Senegal ce ta lashe gasar akan masu masaukin baki kasar Moroko da ci 1-0 bayan da akwa kwashe…

Ci Gaba Da Karatu “Senegal Ta Lashe Gasar Kofin Nahiyar Afirka Afcon 2025.” »

Wasanni

Posts pagination

1 2 … 8 Next

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya Najeriya
  • Akwai Bukatar Bincikar Umurnin Da Sakataren Tsaro Pete Ya Bada Amurka
  • Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Tace Ta Farmaki Mayakan ISIS A Jihar Sokoto Labarai
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja Najeriya
  • Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade Afrika
  • Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.