Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Dakarun Gwamnatin Kasar Sham Tayi Mamaya Zuwa Gabashin Kasar
Published: January 19, 2026 at 5:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun gwamnatin kasar Sham sun kame lardukan da ke arewaci da gabashin kasar gam bayan ficewar dakarun kurdawa cikin gaggawa, a wani yanayi da ya bada mamaki, wanda kuma ya kara karfafa mulkin shugaba Ahmed al-Sharaa.

Dakarun kurdawa sun yarda da ficewa daga yankunan Aleppo, da suka dade suna rike da madafun ikon su, har da wurare masu arzikin man fetur, ranar Lahadi bayan da aka shafe kwanaki ana gwabza kazamin fada tsakanin su da dakarun gwamnati.

Amma duk da Wannan matsayar da aka cimma don kawo zaman lafiya, rahotanni sun nuna cewa An ci gaba da gwabza fada ranar Litinin.

Dakarun kurdawa na SDF sun watsu dauke da Makamai sun far ma wani gidan kurkuku da suke tsare da dubbannin ‘yan kungiyar ta’adda na ISIS, ba tare da sun fadi sunan wadanda suka kai harin ba. Kurdawan sun kara da cewa suna Karawa da dakarun gwamnati kusa da wani kurkukun da ke dauke da ‘yan ISIS kusa da garin Raqqa.

A nasu bangaren, sojojin Syria sun zargi dakarun Kurdawan da neman kawo koma baya a yarjejeniyar da aka yi, inda suka ce An kashe sojojin su 3 a fadan na kwanan nan

Labarai

Post navigation

Previous Post: Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira
Next Post: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland

Karin Labarai Masu Alaka

Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai Labarai
Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wasu Wakilai Amurka
Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa Afrika
CAF Ta Hukunta Samuel Eto’o AFCON 2025 Labarai
Gwamnatin Tinubu Zata Gyara Hanyar Akwanga Zuwa Jos Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu Afrika
  • Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka Afrika
  • Kasashen Duniya Sunyi Tir Da Hambarar Da Gwamnatin Venezuela Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa Labarai
  • Harin Ukraine Yayi Mummunan Barna A Rasha Afrika
  • An Kubutar Da ‘Yan Matan Sakandire Su 24 Na Jihar Kebbi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Salmanu: Ci Gaban Wikki Tourist FC Shine A Gaba Na Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.