Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere
Published: February 11, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farfesa Muhammad Inuwa Ja’afaru ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Tarayya dake Kashere a jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya

A wani muhimmin sauyi na jagoranci da ke nuna sabon babi a tafiyar Sashin ilimin, cikin saƙon taya murna da fatan alheri, an bayyana cewa ana sa ran sabon Shugaban Jami’ar zai kawo ƙwarewa, hangen nesa da ƙuduri wajen inganta harkokin koyarwa, bincike da hidimtawa al’umma, tare da ƙarfafa tsarin gudanarwa mai gaskiya da rikon amana.

Sanarwar Mataimakin Jami’an yada labaran Jami’ar Hassan Abubakar Kwami ta nuna Cewa, Masu ruwa da tsaki sun bayyana fatan cewa jagorancinsa zai ƙara ɗaga darajar jami’ar a matakin ƙasa da ƙasa, tare da bunƙasa haɗin gwiwa da sauran cibiyoyin ilimi da ƙungiyoyi masu zaman kansu.

Haka kuma, an miƙa saƙon godiya ga tsohon Shugaban Jami’ar Ferfsa Umaru Pate bisa rawar da ya taka wajen tafiyar da al’amuran jami’ar, tare da addu’ar Allah Ya ba shi nasara da dacewa a matakan rayuwarsa na gaba.

Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya
Next Post: Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya
Gwamnan Jihar Filato Ya Karbi Katin APC Labarai
Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan Aware Labarai
Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi Afrika
Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran Amurka
Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka Afrika
  • Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai Labarai
  • Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru Afrika
  • Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da Legas Labarai
  • Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila Najeriya
  • Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.