Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gabannin Harin Amurka Da Isra’ila Iran Farisa Ta Shirya Nata
Published: March 14, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tun gabannin Amurka da Isra’ila su kaddamar hari kan Iran, Farisa mai bin tafarkin shari’a a gudanar da harkokin kasar, ta shirya nata makamin, ta wajen yin garkuwa ko shinge kan babbar hanyar da ake bi ta ruwa na safarar mai da duniya ta dogara akai a zaman nata karfi, duba da fin karfinta ta wajen makaman yaki da masu fada da ita suke dashi, kamar yadda majiyoyi da suke da masaniya kan tunani da shirye shiryen Iran suka fada.

A cikin shekaru masu yawa Iran ta sha nuna cewa, muddin kura ta kai bango, zata takaita zirga zirga a mashigin ruwan Hormuz, inda masu yakarta suke da rauni, domin duk wata kassarawar da aka samu tanan, masu yaki da ita za su ji nan da nan saboda tasirin matakin a kasuwannin makamshi a duniya baki daya.

Majiyoyin suka ce ganin yadda mashigin ruwan a yankin Gulf yake daf da setin bakin bindigar Iran, Farisa ta maida babbar albarkatun yankin a zaman garkuwarta.

Ahalinda ake ciki kuma, rahotanni sunce Iran ta bari jiragen ruwa biyu dauke da Iskar Gas kan hanyar su zuwa Indiya sun wuce ta mashigiin ruwan na Hormuz.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran
Next Post: Jami’ai A Afirka Sunce Tashin Farashin Mai Kalubale Ne Ga Tattalin Arziki

Karin Labarai Masu Alaka

Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu Afrika
Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar Amurka
Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Game Da Kisan Dorayi Tsaro
Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai Afrika
Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Amurka Dake Kasar Norway Afrika
Kamfanin Hakar Ma’adanai Na Kasar Kanada Ya Cigaban Da Aikinsa Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jami’an Shiga Da Fice A Afirka Ta Kudu Sun Tafka Badakalar Kudade Afrika
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Farashin Gangar Mai Yayi Gagarumar Fadi A Kasashen Duniya Labarai
  • Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu Sarƙaƙiya Labarai
  • An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara Najeriya
  • Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026 Wasanni
  • Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika Wasanni
  • Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031 Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.