Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai
Published: January 15, 2026 at 9:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ghana zata yi watsi da duk wata yarjejeniyr da kasar ta kulla kan hakar ma’adinai ta kuma ninka harajin da take karba a wannan fanni, wani gagarumin garambawul da hukumar kula da hakar zinari ko Gold da turanci, wacce itace akan gaba wajen hako wannan ma’adanai a duk fadin Afirka kasar ta dauki wadannan matakan ne da zummar cin gajiyar tashin farashin zinari a duuniya.

Waɗannan sauye sauye suna daga gagarumin garambawul da nufin karfafawa masu zuba jari guiwa da burin gwamnati na samun moriya daga hakar ma’adinai, inji mukaddashin shugaban hukumar Isaac Tandoh ya fada a hira da aka yi dashi a birnin Accra.

A Ghana, wacce itace ta shida a duniya a arzikin zinari, galibi yarjejeniyoyin nan ana kulla su na tsawon shekaru 5-15, kan haraji da gwamnati zata karba, su kuma kamfanoni masu hako ma’adinai za su zuba jari na dala milyan 300 zuwa Miliyan dari biyar, domin gina ramukan hakar ma’adinai da fadada su.

Haka nan tilas kamfanonin su tsawaita amfani da wuraren hakar ma’adinai da kamar shekaru uku, kuma su kara yawan abunda suke hakowa da kamar kashi 10, wadandan suna daga cikin sharuddan neman sabunta yarjejeniya.

Da aka nemi jin ta bakinsu kan wadannan sauye sauye manyan kamfanonin hakar Zinari biyu a Ghana basu ce uffan ba kan wannan canji.

Afrika

Post navigation

Previous Post: Tattalin Arzikin Najeriya Ya Farfardo Bisa Samun Wasu Sauye Sauye
Next Post: ‘Yan Sandan Habasha Sun Kama Dubban Albarusai

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran Afrika
An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha Afrika
Nijar: Zamu Tsananta Bincike A Bakin Iyakokin Mu Afrika
Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji A Jihar Kebbi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Katse Intanet Da Wayar Tarho A Kasar Uganda Siyasa
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga Labarai
  • Kasar Saudiya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram Najeriya
  • Kyautata Dangantaka Tsakanin Jami’an Tsaro Da Al’umma Ce Mafita Najeriya
  • Ana Cigaba Da Yaki Tsakanin Amurka Da Isra’ila Da Kasar Iran Afrika
  • Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7 Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.