Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamna Kefas Na Jihar Taraba Ya Karbi Shaidar Jam’iyar APC
Published: December 14, 2025 at 3:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, Ya Zama Cikakken Ɗan Jam’iyyar APC

Gwamnan jihar Taraba, Dr. Agbu Kefas, ya yi rajista a hukumance a matsayin cikakken ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar.

Gwamna Kefas ya karɓi katin zama mamba daga Shugaban Jam’iyyar na mazabarsa ta Hospital Ward, a Karamar Hukumar Wukari, inda ya tabbatar da aniyar sa ta kawo sauyi, aiwatar da gwamnati mai maida hankali kan kowa, tare da samar da ainihin ribar dimokuraɗiyya ga jama’ar jihar.

Ya bayyana cewa za a sanar da sabon ranar da za a gudanar da bikin sauya shekar sa zuwa APC a hukumance, bayan dakatar da ranar da aka tsara a baya saboda sace wasu ‘yan makaranta mata a Jihar Kebbi.

Gwamnan ya ce yana da yakinin cewa tafiyarsa daga APC za ta inganta ci gaban jihar da kuma ƙarfafa haɗin kan al’umma.

Siyasa

Post navigation

Previous Post: NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya
Next Post: Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko

Karin Labarai Masu Alaka

An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari Labarai
Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs) Labarai
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Gana Da Shugaba Tinubu Siyasa
Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar Afrika
Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
Ministan Sufurin Najeriya Ya Ajiye Mukaminsa Domin Takarar Gwamna Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea Labarai
  • Anyi Asarar Biliyoyin Naira A Gobarar Kasuwar Singa Labarai
  • Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran Labarai
  • Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba” Wasanni
  • Gwamnatin Kano Ta Samar Da Wasu Dabarun Inganta Tsaro Tsaro
  • Hamas Ta Kwance Damara Afrika
  • Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
  • Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.