A hukumance Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya fice daga jam’iyyar PDP ya koma APC
Mataimakin Gwamnan Malam Mani Mummini ne ya sanar da sauya shekar a taron gaggawa da suka kira yau Litinin, ana sa ran za a yi bikin komawar Gwamnan APC bayan Sallah


