Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon
Published: March 31, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan tsaron Isra’ila ya fada ranar talata cewa, Isra’ila zata rusa dukkan gidaje da suke kauyuka da suke kan iyakarta da Lebanon, kuma mutane dubu dari shida da suka gudu daga muhallan su ba zata kale su koma gidajen su ba, har sai bani yahudun taga arewacin kasar ya sammu tsaro, yana mai alwashin cewa zata ragagarza yankin na Lebanon shigen irin abunda ta aiwatar a Gaza.

Isra’ila Katz ya sake nanata kudurin hukumomi da suke Tel-Aviv na kirkiro yankin da ta kira na tsaro a kudancin Lebanon daga kan iyakarta har zuwa kogin da ake kira Litani, da zarar ta kammala yaki da Iran.

Mutane fiye da milyan daya da dubu dari hudu ne suka rasa muhallan su a Lebanon, yayinda wasu dubu daya da dari biyu suka halaka, tun lokacin da Isra’ila ta kaddamar da hari kan kasar ranar biyu ga watan nan na Maris, sakamakon hari da Kungiyar Hesbollah ta auna kan kasar, zaman martani ko goyon bayan Iran a yaki da take yi da Amurka da Isra’ila.

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Farashin Mai Yana Cigaba Da Karuwa
Next Post: Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi

Karin Labarai Masu Alaka

Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano Afrika
Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea Labarai
Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya Afrika
Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
Mala Buni: Zai Jagoranci Kwamitin Sassanci Na Jam’iyar APC Labarai
Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
  • Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau Wasanni
  • Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gwajin Shan Kwaya Kafun Daukar Aiki Kiwon Lafiya
  • Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai
  • Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela Amurka
  • Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.