Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga
Published: February 1, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomin Jami’ar tarayya ta Kashere da ke jihar Gombe sun karyata rahotannin kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ‘yan bindiga sun kai hari jami’ar, inda ta bayyana labarin a matsayin ƙarya.

A cikin wata sanarwa da jami’ar yada labarai, Janet Ezekiel, ta sanya wa hannu, jami’ar ta ce babu wani hari da ya faru, kuma an ƙirƙiri labarin ne domin tayar da hankalin ɗalibai da kawo cikas ga jarabawar zangon farko.

Jami’ar ta bayyana cewa abin da ya faru a yankin rikici ne tsakanin matasan ƙauyukan Jauro Buba da Garin Rigiya, ba tare da alaƙa da jami’ar ba, ta ƙara da cewa kuma hukumomin tsaro sun shawo kan lamarin.

Shugabancin jami’ar ya tabbatar wa ɗalibai da iyaye cewa harabar jami’ar na cikin kwanciyar hankali, tare da kira ga jama’a da su dogara ga sahihan hanyoyin sadarwar jami’ar kawai.

Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe
Next Post: An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe

Karin Labarai Masu Alaka

Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya Najeriya
Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro. Najeriya
Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji Najeriya
Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Akan Wasu Biranen Ukraine Tsaro

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya Najeriya
  • Kasar Iceland Ta Kauracewa Bikin Gasar Wakokin Shekara Mai Zuwa Labarai
  • Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar Labarai
  • Kananan Hukumomi Na Kokarin Karbar Kudadensu Daga Jihohi Najeriya
  • Kungiyar Cigaban Al’ummar Tangale Tace Bata Goyon Bayan Kai Ziyara Wa Gwamnan Gombe Labarai
  • Gwamnatin Janhuriyar Nijar Ta Soke Lasisin Wasu Kamfanonin Dakon Mai Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Na Shirin Yin Zamiya Don Biyan Bashi Labarai
  • Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka. Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.