Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci
Published: April 12, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ta kama fiye da mutane 300 da alifin ta’addanci a ranar Jumu’a, a wani zaman kotu da aka shafe kwanaki hudu ana yi.

An fara zaman sauraren karar a kotu ne ranar Talata, inda yawanci wadanda aka gurfanar suka amsa laifin da gwamnatin Najeriya ke tuhumar su da shi.

Da yawa daga cikin su tuni an yanke musu hukuncin zaman shekaru 20 a gidan kurkuku, bayan da suka gurfana gaban alkalai goma.

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar
Next Post: Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnatin Kebbi Ta Samu Tankokin Yaki Tsaro
Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi Najeriya
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington Afrika
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi Afrika
Hare Hare A Kasar Congo Ya Jikkata Mutane Da Dama Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Shugaban Kasar Faransa Ya Zanta Da Shugaban Kasar Iran
  • Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan
  • Kotu A Najeriya Ta Kame Mutane Bisa Zargin Ta’addaci
  • Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jagoran Kwankwasiya A Najeriya Ya Koma Jam’iyar ADC Labarai
  • Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna Afrika
  • Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
  • Majalisar Dattawa Ta Amince Tinubu Ya Tura Sojoji Benin Labarai
  • Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto Najeriya
  • Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya Afrika
  • Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.