Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Jami’ar Northwest Dake Kano
Published: December 11, 2025 at 11:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamna Yusuf ya naɗa mace ta farko a matsayin shugabar jami’ar Northwest a Kano

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa Farfesa Amina Salihi Bayero a matsayin sabuwar shugabar jami’ar Northwest Kano domin yin wa’adin shekaru 5, inda nadin zai fara aiki daga 1 ga watan Disamba na 2025.

Bayanin hakan na dauke cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar Alhamis.

Nadin nata ya biyo bayan shawarar majalisar gudanarwa ta jami’ar.

Manema Labarai sun rawaito cewa, tun kafa jami’ar Northwest a 2012, Farfesa Amina Salihi Bayero ita ce mace ta farko da ta zama shugabar jami’ar.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Kano: Zamu Kara Daukar Malamai Domin Inganta Ilimi
Next Post: Tsohon Minista Ngige Ya Shiga Komar EFCC

Karin Labarai Masu Alaka

Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu Najeriya
Yanbindiga sun Kashe kimanin mutane 30 a yankin kayama ta Jihar kwaran Najeriya Najeriya
CAN: Da Alamu Daliban St. Mery Na Cikin Koshin Lafiya Najeriya
Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya Afrika
Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya Labarai
Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami Afrika
  • Rwanda Tana Keta Yarjejeniyar Zaman Lafiya – Tshisekedi Labarai
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Asabar 11.15.2025 Rediyo
  • Gwamnatin Kano Zata Dauki Mataki Game Da Kisan Dorayi Tsaro
  • Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano Afrika
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
  • Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.