Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa
Published: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magoya bayan Darikar tijjaniya a Najeriya sun yi barazanar kauracewa Babban zaben Kasar mai zuwa Idan har gwamnatin Najeriyar bata yi Adalci akan Sheik Sani Khalifa zariya ba da Hukumomin sojin Kasar Ke ci gaba da tsare shi.

Tun a cikin watan Disambar Bara ne dai aka kama shehin Malamin bisa zargin Yana da alaka da sojojin da ake zargi da yunkurin juyin Mulki a Kasar.

Faruk Yusuf Balaraba shine Shugaban Matasan Tijjaniya na Najeriya a Wani taron Manema Labarai a Minna yace Adalci suke bukata a matsayin su na Cikakkun Yan Kasa.

Tini masana Dokokin Kasa a Najeriyar Suka Fara fashin Baki akan Lamarin ci gaba da tsare shehin Malamin, Barista Bara’u Shehu Kagara, lauya Mai zaman Kansa a Najeriya yace, tsare Malamin har na tsawon watanni Uku ya sabawa dokar kasa.

A baya dai Gwamnatin Najeriyar ta musanta Batun juyin Mulkin Amma Daga bisani Sai Hukumomin sojin Kasar sukace sun kama Wasu Sojoji goma sha shida bisa zargin yunkurin kifar da gwamnatin Bola Ahmed Tinumbu da ayanzu haka suma Sojojin ke ci gaba da zama a tsare.

Daga Minna Ga Rahoton Mustapha Nasiru Batsari

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/03/SANI-KHALIFA-ZARIYA-09-03-2026.mp3
Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC
Next Post: Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni

Karin Labarai Masu Alaka

Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada Labarai
Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto Najeriya
Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP Siyasa
Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela Amurka
  • Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa Labarai
  • Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne Labarai
  • Ranar Talata Amurka Da Isra’ila Sun Cigaban Da Kai Farmaki Iran Afrika
  • ‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina Afrika
  • Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula Labarai
  • Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno Tsaro
  • Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.