Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:38 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rikicin Gabas ta Tsakiya wani Mizani ne da yake nunawa kasashen gabas ta tsakiya cewar Najeriya abokiyar su ce ta cigaba ba a matsayin abokiyar gaba, ko kishiya ba, don taimakawa wajen samar da kayayyaki a lokutan rikici, in ji ministan harkokin wajen kasar Yusuf Tuggar wanda ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Kalaman na zuwa ne a daidai lokacin da yaki a Iran ya kawo cikas ga jigilar kayayyaki ta mashigin Hormuz, hanyar da ta kai kusan kashi biyar na kayan abinci a duniya, lamarin da ya tilastawa masu fitar da kayayyaki zuwa kasashen waje dakatar da jigilar kayayyaki tare da janyo tashin farashin kayayyaki.

Tuggar ya kara da cewar, asusun ajiyar da ba a yi amfani da shi ba a Najeriya yana baiwa kasashen yankin Gulf damar samun wata hanyar samun danyen mai da iskar gas a daidai lokacin da magudanar ruwa a duniya ke da rauni da kuma bukatar samar da iskar gas za ta yi karfi na tsawon shekaru.

Afrika, Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Gwamnatin Najeriya Tana Saka Ido Akan Matsalolin Gabas Ta Tsakiya
Next Post: Farmakin Da Aka Kai Makarantar Mata A Iran Yayi Ajalin Yara Da Dama

Karin Labarai Masu Alaka

Hamas Ta Kwance Damara Afrika
Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu Najeriya
Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa Afrika
Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta Afrika
An Tura Rundunar Tsaron Sham Zuwa Kakarshin Ikon Kurdawa Labarai
Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Kasar Iran Yace Kasar Bata Da Kiyayya Tsakaninta Da Amurkawa Afrika
  • Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai Afrika
  • Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran Amurka
  • Yau Litinin Ake Cigaba Da Shari’ar Najib Zarak Labarai
  • Shirin Manuniya Kashi Na Daya, Yau Juma’a 11.21.25 Shirye-Shirye
  • Usman Maiyama Ne Gwarzon Kamun Kifin Argungu Bana Labarai
  • Fintiri: Zamu Maida Jihar Adamawa Sabuwar Duniya Labarai
  • Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.