Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya.
Published: March 18, 2026 at 3:36 AM | By: Mustapha Nasiru Batsari

SAMA DA MUTANE DUBU 500 YANBINDIGA SUKA RABA DA MUHALLANSU A JIHAR NEJA.

Gwamnatin Najeriya ta Kai Kayan tallafi na Abinci ga wadanda Yan bindiga suka sukayi ma ta,Addanci a Jihar Neja,

Kayan tallafin dai da aka kai a yankin Borgu da Agwara sun hada da shinkafa da man girki da tabarmi da barguna sannan Abincin gina jiki na yara,

Gwamnatin Jihar Nejan dai ta tabbatar da cewa sama da Mutane dubu dari biyar yanta,adda suka raba da gidajensu Wasu ma sun tsallaka zuwa Kasar Janhoriyar Benin.

Alh.ibrahim Inga shine Kwamishinan Ma,aikatar Kula da Harkokin jin Kai a Jihar Neja yayi Karin haske aka Kayan tallafin da aka kaima mutanen yankin na borgu da Agwara..

Gwamnan Jihar Nejan Umar Muhammad Bago da ya halarci taron raba tallafin yace tabbas zasu yaki wadan nan Yan da,adda…

Ahalin da ake ciki Al,ummar Musulmi Sunyi Amfani da wannan wata na Ramadan Wajan Neman Sauki Daga Allah akan wadan yanbindiga da Suka gallabi Jama,a.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/03/KAYAN-TALLAFI-BORGU-17-3-2026.mp3
Najeriya

Post navigation

Previous Post: Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya.
Next Post: Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su

Karin Labarai Masu Alaka

Ministan Kudin Najeriya: Bamu Samu Kudaden Da Muke Tsammani A Wannan Shekarar Ba Najeriya
Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu Labarai
Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC Labarai
Tinubu: Munsayi Jiragen Yaki Daga Wajen Amurka Amurka
Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Takwas Da Ake Zargi Da Siyar Da Tikitin AFCON Ba Bisa Ka’ida Ba Wasanni
  • Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha Amurka
  • Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya Nishadi
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Iran Zata Mayarwa Amurka Martani Amurka
  • Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
  • Hukumar Tsaron Civil Defence A Gombe Ta Samar Da Jami’ai Don Tabbatar Da Tsaro A Bukukuwan Karshen Shekara Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.