Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
Published: March 2, 2026 at 10:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar ranar Lahadin cewa, sojojin Ruwan Amurka da sojojin ruwan kasar Iran, sun yi bata kashin, bayan da suka lalata jiragen yakin Iran guda tara ya zuwa yanzu, tare da “bin sauran.”

Trump ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta a yayin da ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta kara kai hare-haren bama-bamai kan sojojin kasar Iran, inda ta tura jiragen yaki na B-2 na boye bama-bamai daga kasar Amurka domin kai hari da kakkausar makamai masu linzami na Iran da bama-bamai mai nauyin kilo 2,000.

Harin na Amurka ya kuma yi kaca-kaca da hedikwatar sojojin ruwan Iran, inda suka lalata ta, in ji Trump.

Sojojin Iran na ramuwar gayya da daruruwan hare-haren makami mai linzami da jirage marasa matuka, kuma Amurka ta tabbatar da mutuwar jami’an Amurka uku na farko da aka kashe a fadan da aka yi ranar Lahadi. Wasu 5 kuma sun samu munanan raunuka yayin rikicin, in ji rundunar sojin Amurka.

Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani

Karin Labarai Masu Alaka

Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya Amurka
‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya Labarai
Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar Ogun Labarai
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Hare Hare Daban Daban A Najeriya Najeriya
An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo Labarai
Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro Tsaro

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
  • Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
  • Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi
  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya Sauran Duniya
  • Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana Afrika
  • Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira Labarai
  • Kasar Amurka Da Rasha Zasu Kawo Karshen Tsagaita Nukiliya Amurka
  • Dottin Shara Ya Damu Jama’ar Havana Kasar Cuba Labarai
  • Suvr Jahun: Ya Kamata Obasanjo Ya Bar Al’umar Ƙasa Su Fito Da Wadda Suke So 2027 Najeriya
  • CBN: An Samu Ƙaruwar Masu Cin Bashin Banki Basa Biya Najeriya
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.