Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
Published: February 13, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A makon gobe ne ake sa ran shugaban Amurka Donald Trump zai bada sanarwar shirye shiryen sake gine Gaza da zai ci biliyoyin dala, da kuma bayanai dalla dalla na rundunar kiyaye zaman lafiya karkashin ikon MDD da za’a tura zirin, da zai bayyana zaman farko na kwamitin wanzar da zaman lafiya da ya kafa, kamar yadda wasu manyan jami’an gwamnatin suka fada a ranar Alhamis.

Ana sa ran tawagar wakilai daga kasashe 20 cikin su harda wasu shugabannin kasashe ne za su halarci zaman farko na kwamitin a ranar 19 ga watan Feburairun nan ƙarƙashin jagorancin shugaba Donald Trump, kamar yadda jami’an suka fadawa kamfanin dillancin labarai na Reuters kan sharadin ba za’a bayyana Sunayen su ba.

Yayinda gaggan kasashe a gabas ta tsakiya da suka hada da Turkiyya, da Masar, da Saudi Arabia, da Qatar, da wasu kasashe masu tasowa kamar Indonesia sun shiga jerin wakilai a kwamitin, amma manyan kasashen duniya da kuma fitattun kasashe a yammacin duniya suna taka-tsan-tsan.

Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
Next Post: Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia

Karin Labarai Masu Alaka

Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari Afrika
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro Labarai
Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida Amurka
Masar Tayi Yarjejeniyar Makamashi Da Kasashen Norway Da China Labarai
Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya Labarai
‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • FIFA, Ta Tabbatar Da Ranar Mika Sunayen ‘Yan Wasa AFCON 2025. Wasanni
  • Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Hatsarin Da Ya Rutsa Da Antothy Joshua Najeriya
  • Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25 Kiwon Lafiya
  • Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu Kariya Labarai
  • Habasha Tafara Gina Filin Jirgin Sama Mafi Girma A Afirka Afrika
  • Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta Afrika
  • Tinubu: Ku Guji Yi Wadaka Da Kudin Kananan Hukumomi Najeriya
  • Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.