Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango
Published: March 2, 2026 at 8:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu da ake zargin mayakan ‘yan tawaye na AFC da M23 ne sun kara kai hari filin jirgin sama na Kisangani dake Jamhuriyar Demokradiyar Congo da jiragen sama marasa matuki na drone, a cewar Jami’an yankin a ranar Litinin. Kisangani ya kasance birni me muhimmanci a arewa maso gabashin Congo, kuma yana da tazara daga inda ake fafata fada a gabashin kasar.

A farkon watan Fabrairu ne kungiyar ‘yan tawaye na AFC da M23, wanda masana a Majalisar Dinkin Duniya suka ce suna samun goyon baya daga Rwanda, suka kai harin a filin jirgin saman na Kisangani da jiragen drone.

AFC da M23 na rike da madafun ikon wasu yankuna a gabashin Congo, bayan hare-hare da suka kai shekarar data gabata, inda suka kwace muhimman biranen Goma da Bukavu. Kasar Rwanda ta musanta marawa ‘yan tawayen baya.

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka

Karin Labarai Masu Alaka

An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin Labarai
Indiya Da Brazil Sun Kulla Yarjejeniyar Cinikayya Afrika
Turkiyya Tana Gudanar Da Binciken Kasar Da Suka Kona Tutar Ta Tsaro
Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi Labarai
Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango
  • Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka
  • An Kashe Mutane 169 A Wani Harin Sudan Ta Kudu
  • Farashin Kasuwar Yawon Bude Ido A Kasuwar Hannayen Jari Ya Fadi
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yaki Da Akeyi Tsakanin Isra’ila Da Amurka

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
  • An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo Labarai
  • Gwamna Zulum: Ya Bukaci Sojoji Su Cigaba Da Yakar Boko Haram Da ISWAP Labarai
  • Jirgin Sama Ya Fadi A Kano Labarai
  • Jam’iyyar ADC Ta Karbi Peter Obi Da Wasu Manyan ‘Yan-Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yansandan Uganda Sun Tsare ‘Yar Fafutukar Kare Hakkin Bil’adama Sarah Bireete Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.