Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma
Published: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026

Manoma a fadin duniya suna fuskantar tsadar taki da mai yayinda yaki da ake yi a gabas ta Tsakiya yake kara tsanani, wadda yasa wasu manoman suka fara gwagwarmayar neman takin, yayinda damina take gabatowa.

Wannan yaki ahalin yanzu ya rufe mashigin ruwan Hormuz, wanda yasa kamfanonin harhada taki suka tsaida ayyukan su a yankin, kuma yayi mummunar kassara zirga zirgan jiragen ruwa da suke jigilar kayayyaki da manyan kamfanoni masu saye da sayar da taki a fadin duniya, yayinda manoma a turai da yankin Asiya suke shirin fara shuka.

Ahalinda ake ciki kuma Papa Roma Leo, ya saki wani video ranar Alhamis, yana addu’ar Allah ya sa shugabannin duniya suyi watsi da yaki a zaman hanyar warware rikici, a wani mataki na jawo hankali na ba safam ba, yayinda harin bama-bamai na hadin guiwa da Amurka da Isra’ila suke kai wa kan Iran ya shiga kwana na shida.

Papa Roma Leo, yana aikewa da sako ta video ako wani wata na sakon addu’arsa cikin watan. Sakon addu’arsa na watan Maris, shine kwance damara da kuma zaman lafiya.

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar
Next Post: Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa

Karin Labarai Masu Alaka

Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya Afrika
Tawagar Shirya Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Ta Ziyarci Masarautun Jihar Labarai
Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami Tsaro
Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata Labarai
Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya Tsaro

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Hana Demokraɗiyya A Najeriya Siyasa
  • An Kara Wa’adin Zaman Kurkuku A Senegal Ga Masu Auren Jinsi Afrika
  • Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida Afrika
  • Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika
  • Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Kungiyar Mata Manoma A Najeriya Ta Raba Kyautar Abinci A Gombe Afrika
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi Afrika
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.