Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani
Published: March 2, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 2, 2026

Zanga-zangar nuna adawa da harin bama-bamai da Amurka da Isra’ila suka yi a Iran ya rikide zuwa tarzoma a Pakistan da Iraki a Ranar Lahadi, yayin da a wasu sassan duniya Iraniyawa da ke gudun hijira suka fantsama kan tituna domin murnar rasuwar Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei.

Akalla masu zanga-zanga 23 ne aka kashe a wata arangama da aka yi a Pakistan, ciki har da 10 a tashar jiragen ruwa na Karachi inda jami’an tsaro a ofishin jakadancin Amurka suka yi luguden wuta kan masu zanga-zangar da suka keta katangar waje, 11 a birnin Skardu da ke arewacin kasar inda jama’a suka kona ofishin Majalisar Dinkin Duniya, biyu a Islamabad.

A Iraki ‘yan sanda sun harba barkonon tsohuwa da gurneti domin tarwatsa daruruwan masu zanga-zangar goyon bayan Iran da suka taru a wajen harabar ofishin diflomasiyyar Green Zone da ke Bagadaza babban birnin kasar, inda ofishin jakadancin Amurka yake.

Sai dai a birnin Paris, dubban jama’a ne suka fito domin murnar zagayowar ranar haihuwarsu, suna daga tutocin daular Iran kafin juyin juya hali, wasunsu dauke da jajayen wardi da kwalaben shampagne.

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
Next Post: Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama

Karin Labarai Masu Alaka

Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta Afrika
Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
An Kashe Mayakan Sakai 67 A Pakistan Sauran Duniya
ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
Makiyaya Sun Shiga Matsala Sakamakon Fari A Kasar Kenya Afrika
Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Shugaban Amurka Yace Sojojin Amurka Dana Iran Sunyi Taho Mugama
  • Zanga-Zangar Adawa Da Harin Amurka Da Isra’ila Ya Zamo Tarzoma A Pakistani
  • Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi
  • Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi
  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar Amurka
  • Duniyar Dambe A Makon Jiya Nishadi
  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa Labarai
  • Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda Najeriya
  • Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka. Najeriya
  • Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya Najeriya
  • Hukumar ICPC Ta Gayyaci Dangote Labarai
  • ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.