Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani Afrika
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika

China Ta Kori Wakilan Majalisar Dokoki Uku A Kasar
Published: February 6, 2026 at 11:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 6, 2026

China ta kori wakilan majalisar dokokin kasar su uku wadanda aikin su yake da nasaba da sashen tsaro, kamar yadda kafofin yada labaran kasar suka bayyana a dai dai lokacin da ake binciken wani babban hafsan kasar, kuma lokacin da hukumomin kasar a Beijing suke daukar matakan sabunta dakarunta.

A sanarwar da kamfanin dillancin labaran kasar Xinhua ya bayar, bai bada dalilan da suka sa aka kori wakilan majalisar ba, ko rahoton ana gudanar da bincike akan su ba.

Gwamnatin lardi wacce take da iko kan yankunan da ‘yan majalisar uku suka fito, bata bada wani karin bayani ba da aka tuntube ta.

A halinda ake ciki kuma, kasar Girka ta kama wani jami’in sojan kasar kan zargin leken asiri, ana zargin yana da alaka da kasar China.

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Meyasa Israela Take Hana Kaiwa Gaza Kayan Tallafi
Next Post: Jakadan Amurka A Poland Ya Yanke Hulda Da Kakakin Majalisar Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga Afrika
Akwai Doka Mai Tsanani Wajen Mallakar Bindiga A Kasashen Yammacin Turai Labarai
Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai
Shahararren Dan Dambe Anthony Joshua Yayi Hatsarin Mota A Jihar Ogun Labarai
Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai
  • Gwamna Zulum: Ya Bukaci Sojoji Su Cigaba Da Yakar Boko Haram Da ISWAP Labarai
  • Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri  Afrika
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura Labarai
  • Shugaban Ukraine Ya Tattauna Da Trump Akan Zaman Lafiya Amurka
  • Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato Afrika
  • Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno Afrika
  • Kasar Gabon Ta Nemi Tallafin Asusun Bada Lamuni Na IMF Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.