Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
Published: February 13, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Kasar Australia masu goyon bayan muradun Falasdinawa sunyi gangami da zanga zanga a Melbourne a ranar Alhamis, a rana ta karshe a ziyarar da Shugaban Isra’ila Isaac Herzogg, ya kai kasar bayan zanga zangar da aka yi na adawa da ziyararsa, a babban birnin kasar Canberra, da kuma mummunar arangama tsakanin ‘Yansanda da masu zanga zanga a birnin Sydney.

Shugaban na Isra’ila yana ziyara ne a Australia kan gayyatar da PM kasar Anthony Albanese yayi msa, biyo bayan harin da aka kai kan yahudawa ranar 14 ga watan Disamba a wani bikin ibadar su har mutane 15 suka halaka.

Ziyarar ta harzuka wasu mutane a Australia, wadanda suke zargin Herzoggg da hanu a kisan farar hula a Gaza.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
Next Post: Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa

Karin Labarai Masu Alaka

Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari Afrika
Bangladesh Tasamu Rangwamen Harajin Da Amurka Ta Kakaba Mata Labarai
Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran Afrika
Gwamnatin Tarayya: Bikin Al’adun Argungu Ya Karbu A Idon Duniya Labarai
Isra’ila Zata Rusa Gidajen Da Suke Iyakarta Da Lebanon Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran Amurka
  • Kakakin Majalisar Kasar Amurka Yana Tsaka Mai Wuya Game Da Kasafin Kudi Amurka
  • Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya Amurka
  • Mahaifiyar Nasiru El Rufai Ta Rasu Afrika
  • Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi Afrika
  • Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe Afrika
  • An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja Najeriya
  • Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine Yayi Ajalin ‘Yan Ghana 50 Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.