Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi
Published: February 18, 2026 at 8:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Tukiya da kasar Habasha sun rattaba hannun kan yarjejeniyar fahimta na hadin guiwa kan makamashi a yayin wata ziyara da shugaban Turkiyya, Racep Tayyib Erdogan ya kai Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha ranar Talata, a cewar ma’aikatar makamashi ta Turkiya, inda yarjejeniyar zata kai ga hadaka wajen samarwa da kuma ayyukan makamashin.

Erdogan ya kai ziyarar kwana daya ne, bayan da prime ministan Habasha Abiy Ahmed ya gayyace shi. Wannan ita ce gayya ta farko zuwa kasar cikin shekaru 11.

Kasashen biyu sun rattaba hannu a yarjejeniyar ne a wani biki da aka gudanar bayan tattaunawa tsakanin shugabannin biyu. Ministan makamashi na Turkiya ya ce wannan hanya ce da zata karfafa hadin kai.

Afrika, Kimiya

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Next Post: Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya

Karin Labarai Masu Alaka

An Murkushe Wani Yunkurin Juyin Mulki A Jamhuriyar Benin Afrika
Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka Afrika
Masu Ruwa Da Tsaki 60 Sun Samu Horon Sasanta Rikici Don Ƙarfafa Zaman Lafiya Afrika
Sakamakon Yakin Gabas Ta Tsakiya Kowacce Gangar Mai Ta Haura Dala 100 Afrika
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Masu Zuba Jari A Birnin Paris Afrika
‘Yan Tawaye A Burkina Faso Sun Kashe ‘Yan Kasar Ghana Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bukaci Sabbin Shugabanni Su Yi Jagoranci Nagari da Inganta Ayyukan Jama’a Labarai
  • Sanatan Nasarawa Ta Arewa Ya Rasu A Kasar India Najeriya
  • Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya Amurka
  • Dan Hamayya Ya Amince Da Faduwa A Zaben Kasar Benin Afrika
  • Kungiyar ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Kasar Nijar Afrika
  • Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025: Wasanni
  • Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa Afrika
  • Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.