Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni
Published: February 25, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tawagar Asusun Ba da Lamuni ta Duniya ta IMF isa kasar Kenya don tattaunawa kan sabon shirin lamuni, a cewar gwamnati da hukumomin IMF.

Hukumomin kasar suna kokarin tsara wani sabon shirin ba da lamuni bayan karewar yarjejeniyar da aka cimma a baya na dalar Amurka biliyan 3.6 a watan Afrilu kuma bangarorin biyu sun yi wata tattaunawa a Nairobi da Washington.

“An tsara tawagar IMF za ta ziyarci Kenya daga ranar 24 ga Fabrairu zuwa 4 ga Maris 2026 don ci gaba da tattaunawa kan tsarin da zai maye gurbin wanda zai kare da nufin tallafawa manyan tsare-tsare da kuma Yiwuwar bayar da taimakon kudi,” in ji gwamnatin a cikin wani rahoto na Eurobond da aka fitar a bainar jama’a da yammacin ranar Talata.

Tattaunawar dai na da nufin tabbatar da cewa duk wani sabon shirin ya dace da “kudurin kasafin kudi da na tattalin arziki” na kasar Kenya, tare da tallafa wa tattalin arzikin kasa da kasa, in ji gwamnatin a cikin hasashen, wani bangare na bayar da dala biliyan 2.25 a makon da ya gabata.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Afirka Ta Kudu Ta Kubutar Da ‘Yan Kasar Da Suke Taya Sojojin Rasha Yaki
Next Post: Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar

Karin Labarai Masu Alaka

Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai Labarai
Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea Labarai
Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza Amurka
Gombe Ta Ƙarfafa Matasa da Ƙwarewar da Za Ta Kai Su Masana’antar Mai Da Iskar Gas Afrika
Shugaban Amurka Yace Zasu Kakabawa Mashigar Hormuz Takunkumi Afrika
Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Tinubu Ya Maye Gurbin Badaru Da Tsohon Soja Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi Labarai
  • Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai
  • An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe Kimiya
  • Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-Kasa Labarai
  • Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba Najeriya
  • Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya Afrika
  • Jam’iyyu Shida Sun Shiga Zaben Kananan Hukumomin Gombe – GOSIEC Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.