Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Fafaroma Leo Zai Ziyarci Kasashen Afirka
Published: February 25, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fafaroma Leo zai ziyarci kasashe hudu a fadin Afirka daga ranar 13 zuwa 23 ga Afrilu, fadar Vatican ta sanar a ranar Laraba, inda Fafaroma ya yi ziyararsa ta farko zuwa ketare a shekarar 2026 zuwa nahiyar da cocin Katolika ke ci gaba da bunkasa.

Fafaroma zai kuma kai ziyarar kwana guda a ranar 28 ga Maris a birnin Monaco, karamar hukumar da ke gabar tekun Faransa, kuma zai ziyarci Spain daga ranakun 6-12 ga watan Yuni, in ji fadar Vatican.

Kasashen da zai ziyar ta A Afirka, sun hada da Algeria, Angola, Equatorial Guinea da Kamaru. Ana sa ran zai jawo dimbin jama’a, ya bukaci shugabannin kasashen duniya da su goyi bayan ci gaba a nahiyar, da kuma bayyana kokarin da ake yi a tattaunawar Katolika da Musulmi.

Leo, wanda aka zaba a watan Mayu domin ya gaji marigayi Fafaroma Francis a matsayin shugaban cocin mai mutane biliyan 1.4, ya yi balaguro daya kacal zuwa ketare ya zuwa yanzu, inda ya ziyarci Turkiyya da Lebanon a watan Nuwamba da Disamba a ziyarar da aka shirya wa Francis.

Amurka, Labarai, Nishadi

Post navigation

Previous Post: Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Samun Sakamako Mai Kyau A Tattaunawa Da Amurka
Next Post: An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa

Karin Labarai Masu Alaka

APC Ta Yi Babban Taron Amincewa Da Shugabannin Jam’iyyar Ba Hamayya Afrika
Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka Afrika
“Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023 Labarai
Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya Labarai
Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin Jirgi Afrika
  • Ma’aikatar Tsaron Amurka Zata Kara Samar Da Makamai Amurka
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Fabrairu Labarai
  • Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry Labarai
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh Wasanni
  • Dan Wasan Gaba Na Manchester United, Zirkzee Ya Amince Da Komawa Juventus Ko Napoli Wasanni
  • Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.