Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba
Published: March 4, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wannan makon ne ake sa ran gungun coci coci na darikar Anglican zasu yi taro a Najeriya domin su zabi wani sabon shugaba a zaman kishiya ga Archbishop na Canterbury, mataki da ba’a taba ganin irinsa ba, da ake gani zai kara janyo rarrabuwar kawuna na akida karkashin cocin na Anglican.

Gungun wadan nan coci coci da ake kira GAFCON a takaice, watau Global Anglican Future Conference da turanci, yana hada kan coci coci masu ra’ayin mazan jiya galibi daga Afirka da kuma Asiya, suna adawa da cusa zamani ckin harkokin cocin, lamura da suka shafi nada mata a zaman limamai, da kuma shigo da ‘yan luwadi da madugo cikin harkokin darikar.

Gungun cocin masu ra’ayin mazan jiya, sun nuna adawa da nada mace ta farko Sarah Mullally, a zaman ArchBishop na Canterbury.

Afrika, Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya
Next Post: Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran

Karin Labarai Masu Alaka

Jirgi Marar Matuka Yayi Luguden Wutan A Abu Dhabi Afrika
Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea Labarai
Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya Afrika
Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman Amurka
Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale Afrika
‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa Afrika
  • Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa Afrika
  • Ministocin Kasar Asia Zasu Gudanar Da Taro A Kasar Malaysia Tsaro
  • Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna Afrika
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota Labarai
  • Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar Afrika
  • Mutane 13 Sun Mutu Inda Wasu 57 Suka Jikkata A Barundi Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.