Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Mohammed Abdullahi Abubakar Ya Sayi fom Don Tsayawa Takarar kujeran Gwamnan Bauchi A APC 2027 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato Afrika
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark Afrika
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027 Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya Afrika

Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada Alhamis din nan cewa, yana da hakkin tsoma baki kan wadda Iran zata zaba a zaman shugaban kasarta, yayinda yakin yake kara tsanani, inda jiragen yakin Amurkan dana Isra’il suke ci gaba da kai hare hare a fadin kasar Farisan, su kuma kasashe dake yankin Gilf suke fuskantar sabbin hare hare daga Iran.

A hira da yayi da kamfanin dillancin labarai na Reuters, Trump yace ko kusa Mojtaba Khameni, dan tsohon shugaban addinin kasar, marigayi Ayatollah Ali Khameni, mai ra’ayin mazan jiya, ba shine mutuminda ya dace ya gaji mahaifinsa ba.

“Muna so mu kasance cikin shawarar zaben mutuminda zai jagoranci Iran,” Mr. Trump ya fada ta woyar tarho.

Kalaman na Mr. Trump suna zuwa ne a dai dai lokacin da sojojin Isra’ila suka gargadi mazauna kasar ciki harda wadadanda suke gabashin birnin Tehran da su tashi, yayinda wata kafar yada labarai na Iran ya bada labarin jin karar fashe fashe a sassan birnin daban daban.

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Sama Da Zawiyya 100 Ne Suka Samu Tallafin Kayan Abinci Daga Al’mustapha Haji Sufi
Next Post: Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji

Karin Labarai Masu Alaka

Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani Amurka
Tsananin Sanyi Ya Kashe Mutane 38 A Amurka Amurka
Iran Ta Tasa Keyar Wani Jirgi Shake Da Mai Sauran Duniya
Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato Bidiyo
‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri Labarai
Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Sanda A Jihar Gombe Sun Karyata Kona Gidan Nafiu Bala
  • Mohammed Abdullahi Abubakar Ya Sayi fom Don Tsayawa Takarar kujeran Gwamnan Bauchi A APC 2027
  • Shugaba Tinubu Ya Bukaci Samar Da Zaman Lafiya A Filato
  • Za’ayi Auren Zawarawa Dubu Uku A Kano
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
  • Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa Amurka
  • Sojojin Kasar Uganda Sun Bazama Neman Bobi Wine Sakamakon Rikicin Bayan Zabe Siyasa
  • Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto Najeriya
  • ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Sojoji Da Fararen Hula A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
  • Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok Amurka
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.