Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Shugaba Tinubu Zai Kara Karbo Bashin Dala Miliyan 516
Published: April 23, 2026 at 2:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu na neman amincewar majalisa don karɓo rancen Dala miliyan 516 Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci majalisar dattawa ta amince masa ya ciyo bashin dala miliyan ɗari biyar da sha shida, da dubu ɗari uku da talatin da uku, da dala saba’in, (516,333,070) domin tallafa aikin babbar hanyar Sokoto zuwa Badagry.

Bukatar, wadda ke kunshe cikin wata wasika da aka aike wa shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, an karanta ta a zaman majalisa na ranar Alhamis, lamarin da ya bude kofar duba shirin samar da kuɗin.

A cewar Shugaban kasa, ranchen wanda ake sa ran za a samo shi daga Deutsche Bank zai taimaka wajen gina sassa na 1, 1A da 1B na hanyar mai tsawon kilomita dubu 1 wadda aka tsara domin hada yankin Arewa maso Yamma da Kudu maso Yamma na Najeriya.

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Post navigation

Previous Post: Akwai Bukatar APC Tayi Gyare-Gyare Kafun Zabe
Next Post: Peter Obi Ya Gayyaci Gwamnan Bauchi Bala Abdulkadir Kan Yazo Su Hada Kai Su Gyara Nijeriya.

Karin Labarai Masu Alaka

Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo Amurka
Kungiyar EU Zata Taimakawa Somalia Da Kudade Labarai
Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci Kiwon Lafiya
Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo” Labarai
Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025 Labarai
Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Spain Ta Rufe Sararin Saman Kasar Amurka
  • Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka Afrika
  • Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami Najeriya
  • Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna Afrika
  • Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba Afrika
  • Shirin: Lafiya Jari Ce 11.21.25 Kiwon Lafiya
  • Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano Afrika
  • Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.