Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida
Published: June 3, 2026 at 1:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida bayan kammala manyan ayyukan Hajjin shekarar 2026, inda jirgi na farko ya tashi daga birnin Jeddah zuwa Abuja a yau Laraba, 3 ga watan Yuni.

Bayanan da Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta fitar ta hannun Cibiyar Kula da Ayyuka da Sadarwa (Command and Control Center) da ke Makkah sun nuna cewa jirgin MaxAir mai lamba NGL267 ya tashi daga filin jirgin sama na Jeddah da misalin karfe 9:27 na safe dauke da alhazai 560 daga Jihar Nasarawa.

Da wannan jigila, jimillar alhazan da aka dawo da su Najeriya ta kai 560, yayin da aka gudanar da jirgi na daya a ranar farko ta dawowar alhazai.

Ana sa ran kamfanonin jiragen saman da ke aikin Hajji za su ci gaba da jigilar dubban alhazan Najeriya daga Saudiyya zuwa jihohinsu a cikin makonni masu zuwa, yayin da NAHCON ke sa ido kan aikin domin tabbatar da dawowa cikin tsari da nasara.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

Post navigation

Previous Post: Zargin Fitar Da Bayanan Masu Zabe A Najeriya
Next Post: Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland

Karin Labarai Masu Alaka

Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar Afrika
Borno: An Yi Kwanton Bauna Kan Ayarin Ɗan Takarar Gwamna Afrika
Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern Bypass Afrika
Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York Afrika
Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai Labarai
Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Dalar Amurka Ya Tashi Ranan Juma’a Amurka
  • Asusun IMF Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Ta Rage Bashin Da Suke Karba Afrika
  • Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar Amurka
  • Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan Labarai
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe Afrika
  • Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A Amurka Amurka
  • Isra’ila Ta Kai Hari Cibiyar Makamashin Nukiliyar Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.