Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026
Published: June 11, 2026 at 6:27 PM | By: Bala Hassan

A yau Alhamis za’a bude gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2026.

Cikakken jadawalin wasannin gasar cin kofin duniya ta 2026 na kungiyoyi 48 wadda ƙasashen Mexico, Amurka da Kanada zasu dauki nauyi

In da za’a fara gasar a Burtaniya; Mexico za ta karbi bakuncin Afirka ta Kudu a yau 11 ga Yuni 2026;

Wasan karshe zai gudana ne a ranar Lahadi 19 ga Yuli; ƙungiyoyi 48 su ka cancanci shiga gasar cin kofin duniya ta 2026, za’a yi kwanaki 37, wadda za ta fara a Mexico.

Wasanni 103 za’a buga kafin a kammala gasar cin kofin duniya a filin wasa na MetLife a ranar 19 ga Yuli.

Kwanakin da suka fi muhimmanci na gasar cin kofin duniya

Matakin rukuni: daga 11 ga Yuni- zuwa 27
Zagaye na 32: 28 daga Yuni zuwa 3 ga Yuli
Zagaye na 16: ranar 4-7 ga Yuli
Zagaye na 16: ranar 4-7 ga Yuli
Zagaye na 11 wasan daf da na kusa da na ƙarshe: 9-11 ga Yuli
Wasan daf da ƙarshe: 14-15 ga Yuli
Wasan neman mataki  na uku (‘Tagulla’): za’a yi ranar 18 ga Yul
Sai kuma wasan ƙarshe: za’a fafata ranar 19 ga Yuli 2026.

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup
Next Post: Sakon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu A Ranar Dimokraɗiyya Ta 2026

Karin Labarai Masu Alaka

Wasu Zakaru Da Suka Samu Karramawar Hukumar CAF Ta Afrika Wasanni
Nwakali Na Dab Da Komawa Kungiyar PAC Omonia Ta Cyprus Wasanni
Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya Wasanni
Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031 Wasanni
Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai Wasanni
Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba” Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jirgin Dakon Iskar Gas Daga Rasha Ya Sake Hanya Afrika
  • Sabuwar Sakatariyar Ƙungiyar Gwamnonin Arewa Za Ta Ƙarfafa Ayyukan Ci Gaban Yankin Afrika
  • Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
  • Jami’ar ABU Zaria Ta Karbi Kudade Naira Bilyan 1.3 Daga Shirin Nelfund Afrika
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Talata 11.18.2025 Rediyo
  • Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Iran Ta Bukaci Duniya Ta Shirya Domin Fuskantar Tsadan Mai Amurka
  • Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Soke Jam’iyyun Siyasar Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.